Posted Aysher Bello
byCikin gwanance wa da iya jera kalmomi bi da bi akan ƙa'ida ta ke zubo bayanan da take jin daga zuciyan ta su k Read More...
Posted Aysher Bello
byNew book alert \ud83d\udd14 Title: Mafitan gobe GOBE Dogon tafiya ce da bata da tabbas. Gobe da nisa Read More...
Posted Lubna Sufyan
byGidan yayi mata fili, filin da ba'a iya waje take jin shi ba harma da zuciyarta. Idan ta rufe idanuwanta ta tu Read More...
Posted Yasmeen MuhammadLawal
byYau ne! Yau ne ranar da mijinta zai auro ƙawarta, maƙociyarta da suka tashi tare. Wacca take ma kallon ƴar uwa Read More...
Posted Lubna Sufyan
byDuk yanda ake fada mata rashin tabbaci na rayuwa bata taba yarda ba, idan misali akayi mata da mutuwa sai wasu Read More...
Posted Lubna Sufyan
byDakika Mintina Awanni Kwanaki Satittika Watanni Shekara daya Shekara biyu... Gani yake kamar idanuwa Read More...
Posted Yasmeen MuhammadLawal
byƘwaƙwalwarsa ce ta shiga juya mishi lokacin da ya shigo cikin falon gidanshi. Akwai bambaci tsakanin fitarsa ɗ Read More...
Posted Yasmeen MuhammadLawal
byShekarunta tara lokacin da ta fara haɗuwa da Lawisa. A ƙafa suke dawowa daga makaranta ita da wasu ƴan unguwar Read More...
Posted Hadiza Isyaku
byIdanun likitan cikin nata ya bata amsa da "Yeah, kina da juna biyu Madam." Tamkar wadda aka tsikara ta miƙe Read More...
Posted Lubna Sufyan
byNagode da fatan alkhairi Nagode da hakurin jira * Idan yace baya so ya daina abinda yakeyi zaiyi karya Read More...
Posted Yasmeen MuhammadLawal
byƘwanƙwasa ƙofar da ake yi ne da kwaɗa sallama ya sanya Nabila ɗauko hijabi ta saka. Daga bakin ƙofa take amsa Read More...
Posted Ayusher Muhd
by*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*\ud83d\udcaa *ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION* Read More...