Makalu

Mafitan Gobe 04: Sauri ya haifi nawa

Posted Mar 10 by Aysher Bello

Train station in Maitama aka sauke ta. Gabadaya, batun ticket ma bai fado mata ba sai da ta karasa wurin. Ta Read More...

Mafitan Gobe 03: Biyu babu

Posted Mar 10 by Aysher Bello

"Madinatul Munawwara" Kaman sautin waƙa ya ƙira ta. Ta gane magana mai mahimmanci ya ke son mata. Abinda take Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da uku

Posted Mar 9 by Lubna Sufyan

Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a Read More...

Mafitan Gobe 02: Shafin sadarwa

Posted Mar 9 by Aysher Bello

Tunda ta sauƙo daga cikin jirgin take ta faman sauri. Daga ita sai ɗan bag pack in da ta rataya a hannu daya, Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da biyu

Posted Mar 8 by Lubna Sufyan

Datti take kallo da yake kwance, motsin kirki ma baya son yi, yanzun saiya wuni cikin gida baj fita ba. Kamar Read More...

Mafitan Gobe 01: Ɗan'adam da hangensa

Posted Mar 7 by Aysher Bello

Cikin gwanance wa da iya jera kalmomi bi da bi akan ƙa'ida ta ke zubo bayanan da take jin daga zuciyan ta su k Read More...

Mafitan Gobe

Posted Mar 5 by Aysher Bello

New book alert \ud83d\udd14 Title: Mafitan gobe GOBE Dogon tafiya ce da bata da tabbas. Gobe da nisa Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da daya

Posted Mar 4 by Lubna Sufyan

Gidan yayi mata fili, filin da ba'a iya waje take jin shi ba harma da zuciyarta. Idan ta rufe idanuwanta ta tu Read More...

Soyayya Da Rayuwa: 10

Posted Mar 3 by Yasmeen MuhammadLawal

Yau ne! Yau ne ranar da mijinta zai auro ƙawarta, maƙociyarta da suka tashi tare. Wacca take ma kallon ƴar uwa Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin

Posted Mar 2 by Lubna Sufyan

Duk yanda ake fada mata rashin tabbaci na rayuwa bata taba yarda ba, idan misali akayi mata da mutuwa sai wasu Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na sha tara

Posted Feb 25 by Lubna Sufyan

Dakika Mintina Awanni Kwanaki Satittika Watanni Shekara daya Shekara biyu... Gani yake kamar idanuwa Read More...

CIKIN BAURE: Babi na Tara

Posted Feb 24 by Hadiza Isyaku

"Wato titsiye ni zaki yi ko?", bakin Asma'u dauke da dariya ta jefo ma Khadijah wannan tambaya, kai Khadijah t Read More...