Makalu

 • Ko Ruwa Na Gama Ba Ki: Babi na Hudu

  Posted 2 hours ago by Hadiza Isyaku

  3 Likes 8 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na uku. Ko da bacci yake da ƙaurin suna a wurin sata, toh a wannan lokaci bai samu sa'ar sace Jummai ba, domin yadda ta ga rana, haka ta ga dare. Sanyin da ke fitowa daga ƙasan s Read More...

 • Falalar yan uwantaka a Musulunci

  Posted Thu at 8:14 PM by Bakandamiya

  2 Comments 5 Likes 109 Views

  Bismillahi rahmanir Rahim Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Mai girma da daukaka, wanda sanya muminai yan uwan juna, sashinsu na taimakon sashi. Salati da sallama su kara tabbata ga Manzon Allah, da iyalansa da Read More...

 • Yadda ake appetizer salad

  Posted Thu at 6:57 PM by Bakandamiya

  5 Likes 38 Views

  Ina masu son kayan lambu da salad, to ga wannan yadda ake appetizer salad da muka kawo muku a lokacin shirin girke-girkenmu na free Ramadhan cooking classes a nan Bakandamiya tare da Umyuman. Yau mun taho muku da appeti Read More...

 • Tekun Labarai Littafi na Daya

  Posted Wed at 11:40 PM by Danladi Haruna

  6 Likes 100 Views

  A wani zamani mai tsawo da ya shuɗe, an yi wani babban Sarki ana kiransa Shamsuddini. Ya kasance mai girman iko. Mulkinsa ya watsu cikin ƙasashen duniya, tun daga Kurasana har zuwa Sistani har iyakar tekun hindu. Babban Read More...

 • Bayanai game da lalurar Autism spectrum disorder (galhanga)

  Posted Tue at 6:32 PM by Bakandamiya

  1 Like 142 Views

  Mene ne autism spectrum disorder (galhanga)? Autism spectrum disorder ko galhanga wata cuta ce ko ince lalura ce da ke haifar da developmental disorder wadda ke shafan hulda na yau da kullum, da sadarwa (communication) Read More...

 • Yadda ake gasa tsokar naman sa mai armashi

  Posted Jun 28 by Bakandamiya

  2 Likes 227 Views

  Mutane da dama suna tambayanmu game da yadda ake gasa nama, to alhamdulillahi a yau mun kawo muku daya daga cikin girke-girkenmu da muka koyar a free Ramadhan cooking classes a nan Bakandamiya tare da Umyuman.  Ass Read More...

 • Waye Zabin Munibat? Babi na Takwas

  Posted Jun 28 by Husaina B. Abubakar

  2 Likes 57 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na bakwai. Bismllahir Rahmanir Rahim A ranar nayi kuka tamkar numfashi na zai bar gangar jiki na, nayi baƙin ciki mara musaltuwa a daren nan sai naji dama ban faɗa ma sa baki na ba,  Read More...

 • Darasin physics game da circular motion

  Posted Jun 13 by Abu Ubaida Adamu

  1 Comment 4 Likes 295 Views

  A makalar mu ta yau, zamu yi kokari gurin fahimtar da dalibai, mene ne circular motion sa’annan mu  kawo mathematical problems da amsar su kamar yadda za’a gani anan gaba. A karshen wanna makala ga kalmo Read More...

 • Ko Ruwa Na Gama Ba Ki: Babi na Uku

  Posted Jun 13 by Hadiza Isyaku

  5 Likes 232 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. A ɗaki kuwa Malam Amadu ji yake tamkar ya tsige zuciyarshi daga ƙirjinshi, saboda azabar zafin da take mashi. Babbar damuwarshi ita ce, yadda zai fuskanci mutanen gari yayin da suk Read More...

 • Kaico da Halina: Babi na Daya

  Posted Jun 7 by Oum Ramadhan

  6 Likes 169 Views

  MARUBUTA Binta Garba Saleh Ummu Nabil Miss Xerks SADAUKARWA Ga duk wani marata TUKWICI Gaskiya Writers Association Alhamdulillahi Ala Ni'matul Islam. Muna Farawa Da Sunan AllAH Madaukakin Sarki Mai Rahma,Wanda Ji Read More...