Makalu

 • Gabatarwa game da kimiyyar halittu (Biology)

  Posted May 3, 2017 by Hadiza Balarabe

  5 Comments 6 Likes 1,584 Views

  Ilimin kimiyya da fasaha ilimi ne mai bangarori da dama, ciki har da iliminnan da ake kira ilimin hallitu (biology). Wannan ilimi ne daya kunshi duk wani ilmi game da halittu masu rai, wanda ya hada da tun daga yadda sam Read More...

 • Yadda ake samo equation na motsi (motion) kashi na biyu

  Posted April 29, 2017 by Hadiza Balarabe

  1 Comment 7 Likes 1,228 Views

  A karatunmu na kimiyya da fasaha bangaren kimiyyar lissafi da ya gabata, mun koyi yadda za anemo equation din motsi na farko inda muka same shi a matsayin v=u+at. A yau kuma zamu ci gaba ne inda zamu nemo equation na mo Read More...

 • Alakar karuwan yawan jama'a da samar da abinci a duniya

  Posted April 11, 2017 by Hadiza Balarabe

  3 Comments 6 Likes 1,343 Views

  A ci gaba da karatunmu na kimiyya da fasaha a bangaren kimiyar noma da kiwo, yau za mu yi dubi ne zuwa ga yadda yawan jama’a a duniya ko kuma ince karuwan jama’a ya shafi samar da isasshen abinci a duniya. In Read More...

 • Yadda ake samo equation din motsi (motion) na daya

  Posted April 11, 2017 by Hadiza Balarabe

  5 Comments 8 Likes 1,844 Views

  A karatunmu daya gabata mun koyi yadda ake lissafi a physics wurin nemo speed. A yau kuma zamu ga yadda ake nemo equations na motsi (motion) a cikin gaggawa (accelerated). Equations of uniformly accelerated motion Equa Read More...

 • Amfanin dabbobin gona

  Posted April 6, 2017 by Hadiza Balarabe

  2 Comments 6 Likes 2,246 Views

  Akwai amfani kala daban daban da dabbobin gona da suke wajen taimaka manoma da makiyaya da kuma al'umma gaba daya a rayuwarmu ta yau da kullum wadannan amfani sun hada da: Suna samar da abinci masu gina jiki misalansu s Read More...

 • Bayanai akan dabbobin gona

  Posted April 4, 2017 by Hadiza Balarabe

  9 Likes 4,113 Views

  Wannan wani bangare ne na ilmin noma da kiwon dabbobi wanda yake magana akan yadda ake kiwata dabbobi domin amfanin dan adam. Ta amfani ilmin kimiyyar kiwo. Muna da ire iren dabbobi daban daban, amma dabbobin gona sune Read More...

 • Ci gaba da lissafin speed a physics

  Posted March 29, 2017 by Hadiza Balarabe

  5 Likes 1,899 Views

  Har ila yau a darussanmu na kimiyya da fasaha za mu ci gaba a bangaren kimiyyar lissafi da bayaninmu na yadda ake calculating speed wanda muka fara a makala mai take yadda ake lissafin speed, a wannan makalan mun yi Read More...

 • Yadda ake lissafin speed a physics

  Posted March 27, 2017 by Hadiza Balarabe

  2 Comments 6 Likes 4,011 Views

  Speed (gudu): A yau zamu koyi yadda ake lissafi a bangaren speed. Akwai formular da ya kamata musansu domin idan an bamu tambaya musan ta yadda zamu amsa. Speed is defined as the rate of change of distance with time. A Read More...

 • Takaitaccen bayani akan ciwon suga

  Posted March 8, 2017 by Hadiza Balarabe

  1 Comment 5 Likes 3,715 Views

  Ciwon-Suga ( Diabetes/Diabetes mellitus [DM])- A Takaice Gabatarwa Jikin dan adam na bukatar wani irin nau'in sinadarin suga (glucose) dake cikin jini domin aiwatar da wasu daga cikin manya-manyan ayyuka, kamar irinsu Read More...

 • Amfanin na'a-na'a ga lafiyar jikin dan adam

  Posted March 8, 2017 by Hadiza Balarabe

  5 Likes 7,898 Views

  A tattaunawarmu a kan kiwon lafiya a yau zamu tabo amfanin ganyen na'a na'a. Na'a-na'a (Peppermint/mentha piperita or mint) wata shuka ce mai albarka da ake amfani da ita a matsayin maganin gargajiya. Ganyen na'a-na'a ko Read More...