Makalu

 • Yadda ake hada waffles

  Posted May 8, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 737 Views

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada waffles. Abubuwan hadawa Flour kofi 1 Read More...

 • Yadda ake hada carrot juice

  Posted May 8, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 673 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu , amin. A yau zan koya mana yadda ake hada carrots juice. Abubuwan hadawa Karas Read More...

 • Yadda ake hada cucumber juice

  Posted May 8, 2019 by Aysha Sarki

  3 Likes 640 Views

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Barka da shan ruwa 'yan uwa, Allah Ya karba mana ibadunmu, amin. A yau zamu yi bayanin yadda ake hada cucumber juice. Abubuwan hadawa Cucumber Read More...

 • Yadda ake cabbage jollof rice

  Posted April 28, 2019 by Ummy Usman

  1 Like 1,273 Views

  A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake cabbage jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Tafashashsh Read More...

 • Yadda ake hada creamy fruit salad

  Posted April 26, 2019 by Aysha Sarki

  1,211 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba girke girken da muka gabatar a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada creamy fruit salad. Abubuwan Read More...

 • Yadda ake hada roasted beef

  Posted April 26, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 839 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba daruruwan makalunmu da muka gabatar akan girke-girke. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada roasted beef. Read More...

 • Amfanin man zaitun guda 5 ga lafiyar jikin ɗan Adam

  Posted April 26, 2019 by Bakandamiya

  3,653 Views

  Al'umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterranean, a abinci  da kuma wasu cututtuka da ke addabar jikinsu. Bincike da ake gudanarwa yanzu ya taimaka Read More...

 • Yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll filling

  Posted April 24, 2019 by Ummy Usman

  2 Likes 1,738 Views

  A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake beef samosa, meat pie, spring roll  filling. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. A Read More...

 • Yadda ake toast bread na musamman

  Posted April 22, 2019 by Ummy Usman

  3 Likes 1,888 Views

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake toast bread. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya. Abubuwan hadawa Bread mai yanka (k Read More...

 • Yadda ake hada Nigerian lettuce salad

  Posted April 20, 2019 by Aysha Sarki

  673 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Harwa yau mai karatu zai iya duba daruruwan makalunmu da muka gabatar na girke-girke a baya. A yau kuma zan koya mana yadda ake hada Nigerian Read More...