Makalu

 • CIWON 'YA MACE

  Posted Oct 23 by Maryam Umar

  7 Comments 6 Likes 854 Views

  A wannan yankin, ruwa ake tsugawa tamkar da bakin kwarya, ga iska mai k'arfi da ke shillo da tsayayyun bishiyoyin da ke harabar asibitin, duhun dare ya tsananta sanadiyar giragizan da suka yawaita a sararin samaniya.&nbs Read More...

 • MUTUWA NAKE SO

  Posted Oct 23 by Kingboy

  1 Comment 5 Likes 656 Views

  MUTUWA NAKE SO Labarin 'yar madigo KINGBOY ISAH Tsaye take bakin babban titi wanda motoci da ba-bura ke ta faman wucewa mutane kowa na uzurin gabansa. Budurwa ce yar shekara 25 hannunta rike da leda irin ta masu yoyon Read More...

 • DA IYAYENA

  Posted Oct 22 by Rahma Kabir

  1 Comment 9 Likes 243 Views

  *DA IYAYENA*     _Daga Alƙalamin__*© Rahma Kabir*_ *GAJEREN LABARI* Tsaye nake ina kallon saman rufin ɗakinmu, na shiga tunanin yadda muka kwana cikin saukar ruwan sama, kasantuwar muna cikin yan Read More...

 • Yadda ake hada Swedish pancake

  Posted Oct 22 by Aysha Sarki

  4 Likes 318 Views

  Asaalamu alaikum, barka da warhaka, a girke-girkenmu na yau zamu koyi yadda ake Swedish pancake. Sai ku biyo mu dan jin sirrin hadin. Abubuwan hadawa Butter Flour Madara 3 cups kwai 3 Sugar Gishiri Kayan toppi Read More...

 • SHARRIN APRILFOOL

  Posted Oct 22 by Aysha Sarki

  2 Comments 4 Likes 106 Views

  *SHARRIN APRIL FOOL* ???????????? 1⃣▶???? AYSHABETTY 08038192098 Assalamu Alaikum warahmatullah,Dukan godiya ta tabbata ga Allah SWA mai kowa mai komai,ina godiya da ya bani ikon rubuta wannanlittafin mai suna sharrin ap Read More...

 • Akwai Illah!

  Posted Oct 22 by Maryamerh Abdul

  2 Comments 11 Likes 112 Views

  NAGARTA WRITERS ASSOCIATION AKWAI ILLAH! ALKALAMIN MARYAMERHABDUL Wannan rubutu ba rubutu ne da kuka saba cin karo da shi ba, rubutu ne da ya dauko zallar gaskiya. Na so publishing dinsa a lokacin da na bada tsoka Read More...

 • Yadda ake hada sausage scotch egg

  Posted Oct 19 by Aysha Sarki

  6 Likes 102 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada sausage scotch egg a saukake. Wannan abu ne da za ki iya hadawa cikin mintina 45 kacal. Ku biyo mu dan jin yad Read More...

 • Yadda ake hada chocolate cream cheese pie

  Posted Oct 19 by Aysha Sarki

  4 Likes 122 Views

  Assalamu alaikum, barka da warhaka. A cikin makaluna na girke-girken a yau zamu koyi yadda ake hada chocolate cream cheese pie. Sai ku biyo dan jin yadda za a hada. Abubuwan hadawa Cream cheese Chocolate pudding W Read More...

 • Yadda ake hada spinach soup (miyan masa)

  Posted Oct 19 by Aysha Sarki

  4 Likes 205 Views

  Asaalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu duba yadda uwargida za ta hada miyan masa, kuma wannan miyan za ki iya cin abubuwa dayawa ma da ita. Abubuwan hadawa Manja A Read More...

 • Darasi game da electrical method

  Posted Oct 18 by Hadiza Balarabe

  1 Comment 3 Likes 143 Views

  A makala ta da ta gabata mai suna method of mixture na yi bayanin specific heat capacity yanda ya ke dauke da method guda biyu na measuring dinshi wanda na kawo su kamar haka: Method of mixtures Electrical Method Read More...