Makalu

 • Yadda ake grilled sandwich

  Posted Oct 18 by Ummy Usman

  3 Likes 530 Views

  Abubuwan hadawa Biredi mai yanka Soyayyen plantain(agada) Kwai Nama (ki dafa, ki daka) Tarugu (ki jajjaga ko ki yanka) Koren wake (ki yanka) Karas (ki yanka) Kabeji (ki yanka) Maggi Gishiri Butter Abun gash Read More...

 • Yadda ake hada buttered shape cookies

  Posted Oct 14 by Aysha Sarki

  2 Likes 272 Views

  Assalamu alaikum, makalarmu ta yau zamu yi bayani ne akan yadda zaki hada butter shaped cookies Abubuwan hadawa Flour 2 cups Sugar 1 cup Butter 250grm Baking powder 1tspn Kwai 1 Icing sugar Egg white Yadda Read More...

 • Yadda ake hada red velvet coconut balls

  Posted Oct 14 by Aysha Sarki

  4 Likes 182 Views

  Assalamu alaikum barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Zamu yi bayani akan yadda za ki hada red velvet coconut balls a yau. Abubuwan hadawa Kwakwa Condensed milk Madarar gari Corn flour Red col Read More...

 • Yadda ake gugguru (pop corn)

  Posted Oct 14 by Ummy Usman

  3 Likes 147 Views

  Abubuwan hadawa Masarar gugguru (popping corn) Butter ko mai Sugar Madarar gari Yadda ake hadawa Ki sami tukunyarki mai marfi ki daura kan wuta sai ki zuba mai ko butter a ciki (Dan daidai mai din). Ki barshi Read More...

 • Wai shin mene ne data da kamfanonin layukan waya ke sayar mana?

  Posted Oct 13 by Musab Isah

  1 Comment 3 Likes 566 Views

  Kamar wata biyu da su ka wuce, Mallam Rabiu Biyora ya yi tambaya akan DATA da mu ke saye daga kamfunan waya inda ya ke cewa "DATA da kamfanonin layukan waya ke siyar mana, har muke amfani da ita wajen hawa Inte Read More...

 • Toast bread da veggies

  Posted Oct 9 by Ummy Usman

  2 Likes 222 Views

  Abubuwan hadawa Biredi mai yanka Nama(dafaffe) Butter ko mai Kayan kamshi Tarugu (ki jajjaga) Albasa (ki yanka) Kabeji (ki yanka)  Karas (ki yanka) Koren wake (ki yanka) Yadda ake hadawa Ki dauko n Read More...

 • Egg and vegetable pocket

  Posted Oct 9 by Ummy Usman

  2 Likes 786 Views

  A yau makalarmu ta girke-grken zamani zat yi bayani ne akan yadda ake hada wani abincin zamani mai suna egg and vegetable pocket. Ga yadda ake yin sa kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu (flour 2cups) Baking Read More...

 • Rayuwar zamani: Babi na biyu

  Posted Oct 6 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 299 Views

  Dedicated to Autan Hikima. Raihan na komawa office ya aiki masinga akan yaje yace ma head din ko wani department yana son ganinsa aconference hall, babu 6ata lokaci duk yabi ya fadamusu kafin ya koma ya sanar da zuwansu Read More...

 • Yadda ake hada sausages sultan chips

  Posted Oct 6 by Aysha Sarki

  4 Comments 5 Likes 407 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirinmu na Bakandamiya. A yau Insha Allahu zamu yi bayanin yadda za ki hada sausages sultan chips. Abubuwan hadawa Dankali (irish) Sausages Carrots Albasa Tattasai Read More...

 • Rayuwar zamani: Babi na daya

  Posted Oct 4 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 313 Views

  Sulaiman bai yi mamakin ganinta ahakan ba domin hakan dabiar tace. taku take cikin isa da gadara irinta 'ya'yan masu kud'i y'a'yan masu hannu da shuni, Muhievert kenan yarinya fara doguwa kyakyawa, gata da k'ira mai kyau Read More...