Makalu

 • Rayuwar zamani: Babi na daya

  Posted Oct 4 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 333 Views

  Sulaiman bai yi mamakin ganinta ahakan ba domin hakan dabiar tace. taku take cikin isa da gadara irinta 'ya'yan masu kud'i y'a'yan masu hannu da shuni, Muhievert kenan yarinya fara doguwa kyakyawa, gata da k'ira mai kyau Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na biyu

  Posted Oct 4 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  309 Views

  HAIRANAH ko tafiya take tana tuna HEESHAM, ita tunda take bata tab'a ganin mutum irinsa ba, ya ita da lemarta ya wani ce tasace, murmushi tayi kawai, irin yana da futuna matuƙa. Saidai mezai faru????.. Tana karyo kwanar Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na daya

  Posted Oct 4 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  1 Like 260 Views

  Kasancewar yana yin yana yin damuna, hakan yasa kasuwar cika maqel da mutane, kallo d'aya zakama kowa awajen kasan Allah Allah yake yayi yasai duk abin dazai siya yabar kasuwar, musamman idan kayi duba da yanda hadari ya Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na biyar

  Posted Oct 3 by Lubbatu Maitafsir

  6 Likes 221 Views

  KATSINA NIGERIA. JUNE 1994. A gaban makarantar sakandiren yan mata ta kimiyya da fasaha (Science and Technical) da ke karamar hukumar Sandamu Baba Ado direba ya gyara tsayuwar motarshi. Yan mata biyun da ya fara cin ka Read More...

 • Uku bala'i: Babi na uku

  Posted Oct 3 by Kamala Minna

  3 Likes 160 Views

  Kuri likita yayi mata da idanu gabadaya hankalin sa da guntuwar natsuwar sa tana kan ta hannusa kuma yana mikawa nurses jaririn bayan ya yanke masa cibiya. Abubuwa ne suka shiga yi masa dirkar mikiya a kwakwalwa zuciyar Read More...

 • Matar farko: Babi na uku

  Posted Oct 3 by Ameerah Souleyman

  1 Like 200 Views

  "Habiba matsayina na mahaifinki daga yau na hanaki fita yin gidan ƙasa, wannan yawace-yawacen wasar duk kidaina banaso kinji, duk abinda kikeso kiyi amma a cikin gida" "Tohm Affa nadaina bazan sake ba" daɗi yaji har ras Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na hudu

  Posted Oct 3 by Lubbatu Maitafsir

  2 Likes 157 Views

  Kofar dakin ya ji an tura a hankali. Idanunshi da suka canja launin kamanninsu ya dago ya sauke su a fuskar Fatima da ta fara takowa. Zuciyarshi yake jin tana sassauta zafin da ta dauka a lokacin, ya koma kujerar da ke b Read More...

 • Uku bala'i: Babi na biyu

  Posted Oct 3 by Kamala Minna

  2 Likes 132 Views

  Awa daya tsakani amma shiru kake ji, ba wani cigaba wanda za ace na a zo a gani, har hankula su saka ran samun natsuwa. Malam Bello zuciyarsa ta gama karaya matuka, ji da yayi shiru ba alamun haihuwar, anyi ta ko ba ayi Read More...

 • Ban zaci haka ba: Babi na daya

  Posted Oct 2 by Zulaiha Rano

  5 Likes 158 Views

  Bismillahir rahmanir rahim. GARIN KADUNA Tun kan ta gama shiga falon ta soma kwala mata kira "Aunty! Aunty!! Aunty!!!. Cikin sauri wata farar mace, mai matsakaicin jiki ta fito, daga hanyar kicin hannunta rike da luday Read More...

 • Kwadayi Mabudin Wahala: Babi na Daya

  Posted Oct 2 by Iro Manu Katsina

  6 Likes 532 Views

  Yadda warin mushen wata mataciyar akuya ke tashi kusa da ita, in ba dai hali irin na Dan Adam ba mai son ganin kwakwaf ba, ba abin da zai sa ka iya tsaiwa a kusa da wajen, ballatana har ka iya samun damar da za ka iya ka Read More...