Makalu

 • Wai shin mene ne data da kamfanonin layukan waya ke sayar mana?

  Posted October 13, 2019 by Musab Isah

  1 Comment 3 Likes 663 Views

  Kamar wata biyu da su ka wuce, Mallam Rabiu Biyora ya yi tambaya akan DATA da mu ke saye daga kamfunan waya inda ya ke cewa "DATA da kamfanonin layukan waya ke siyar mana, har muke amfani da ita wajen hawa Inte Read More...

 • Toast bread da veggies

  Posted October 9, 2019 by Ummy Usman

  2 Likes 300 Views

  Abubuwan hadawa Biredi mai yanka Nama(dafaffe) Butter ko mai Kayan kamshi Tarugu (ki jajjaga) Albasa (ki yanka) Kabeji (ki yanka)  Karas (ki yanka) Koren wake (ki yanka) Yadda ake hadawa Ki dauko n Read More...

 • Egg and vegetable pocket

  Posted October 9, 2019 by Ummy Usman

  2 Likes 1,006 Views

  A yau makalarmu ta girke-grken zamani zat yi bayani ne akan yadda ake hada wani abincin zamani mai suna egg and vegetable pocket. Ga yadda ake yin sa kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu (flour 2cups) Baking Read More...

 • Rayuwar zamani: Babi na biyu

  Posted October 6, 2019 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 479 Views

  Dedicated to Autan Hikima. Raihan na komawa office ya aiki masinga akan yaje yace ma head din ko wani department yana son ganinsa aconference hall, babu 6ata lokaci duk yabi ya fadamusu kafin ya koma ya sanar da zuwansu Read More...

 • Yadda ake hada sausages sultan chips

  Posted October 6, 2019 by Aysha Sarki

  4 Comments 5 Likes 494 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirinmu na Bakandamiya. A yau Insha Allahu zamu yi bayanin yadda za ki hada sausages sultan chips. Abubuwan hadawa Dankali (irish) Sausages Carrots Albasa Tattasai Read More...

 • Rayuwar zamani: Babi na daya

  Posted October 4, 2019 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 507 Views

  Sulaiman bai yi mamakin ganinta ahakan ba domin hakan dabiar tace. taku take cikin isa da gadara irinta 'ya'yan masu kud'i y'a'yan masu hannu da shuni, Muhievert kenan yarinya fara doguwa kyakyawa, gata da k'ira mai kyau Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na biyu

  Posted October 4, 2019 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  411 Views

  HAIRANAH ko tafiya take tana tuna HEESHAM, ita tunda take bata tab'a ganin mutum irinsa ba, ya ita da lemarta ya wani ce tasace, murmushi tayi kawai, irin yana da futuna matuƙa. Saidai mezai faru????.. Tana karyo kwanar Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na daya

  Posted October 4, 2019 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  1 Like 334 Views

  Kasancewar yana yin yana yin damuna, hakan yasa kasuwar cika maqel da mutane, kallo d'aya zakama kowa awajen kasan Allah Allah yake yayi yasai duk abin dazai siya yabar kasuwar, musamman idan kayi duba da yanda hadari ya Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na biyar

  Posted October 3, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  6 Likes 335 Views

  KATSINA NIGERIA. JUNE 1994. A gaban makarantar sakandiren yan mata ta kimiyya da fasaha (Science and Technical) da ke karamar hukumar Sandamu Baba Ado direba ya gyara tsayuwar motarshi. Yan mata biyun da ya fara cin ka Read More...

 • Uku bala'i: Babi na uku

  Posted October 3, 2019 by Kamala Minna

  3 Likes 217 Views

  Kuri likita yayi mata da idanu gabadaya hankalin sa da guntuwar natsuwar sa tana kan ta hannusa kuma yana mikawa nurses jaririn bayan ya yanke masa cibiya. Abubuwa ne suka shiga yi masa dirkar mikiya a kwakwalwa zuciyar Read More...