Makalu

 • Yadda ake hada oven grilled chicken

  Posted May 18, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 577 Views

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Zamu yi bayanin yadda za ki hada gasashshiyar kaza a gida (oven grilled chicken). Abubuwan hadawa Kaza Cumin seeds Garlic Ginger M Read More...

 • Yadda za ki hada dambun couscous da hanta

  Posted May 23, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 574 Views

  Asaalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada dambun couscous da hanta. Abubuwan hadawa Man gyada Couscous Dafaffen zogale Tarugu Tattasai Ko Read More...

 • Binciken masana game da sinadarin argon

  Posted October 25, 2018 by Kamaluddeen Kmc Encyclopedia

  1 Like 572 Views

  Masu karatu barkanmu da warhaka a gefenmu na kimiyya da fasaha na Bakandamiya, da fatan kowa yana cikin koshin lafiya. A yau zamu ci gaba da karatu cikin darussanmu na kimiyya da fasahar sinadarai. A inda zamu yi dubi zu Read More...

 • Nakasar Zuci

  Posted December 7, 2019 by Kamala Minna

  1 Comment 567 Views

  "Ki tafi gidanku na sake ki!" Runtse idanu na yi jin sautin muryar Adamu a kaina, yana furta kalaman da suka kusan sanya ni haihuwar cikin da ke jikina. Da sauri na dago jajayen idanuwana da suka gajiya da kuka na sauke Read More...

 • Yadda ake hada natural feminine juice

  Posted May 19, 2019 by Aysha Sarki

  565 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau kuma zamu koyar da yadda uwargida zata hada wannan juice "Natural feminine Juice." Abubuwan hadawa Lemun tsami Cucumber Mango K Read More...

 • Yadda ake gugguru (pop corn)

  Posted October 14, 2019 by Ummy Usman

  3 Likes 565 Views

  Abubuwan hadawa Masarar gugguru (popping corn) Butter ko mai Sugar Madarar gari Yadda ake hadawa Ki sami tukunyarki mai marfi ki daura kan wuta sai ki zuba mai ko butter a ciki (Dan daidai mai din). Ki barshi Read More...

 • Shar’antattu daga cikin ladubban mai yin azumi

  Posted May 23, 2019 by Kabiru Adamu Lamido Gora

  1 Comment 4 Likes 562 Views

  Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki daya. Lallai Allah Ya shar'anta wasu ladubba ga ibadar azumi, wanda ya dace mumini ya yi Read More...

 • Yadda ake hada hot spice hibiscus drink

  Posted May 28, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 556 Views

  Assalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya na yau. Barka da shan ruwa. A yau kuma bari mu duba yadda za ki hada hot spice hibiscus drink. Abubuwan hadawa Ginger Cucumber Sobo (hibiscu Read More...

 • TSA: Gwamnatin tarayya na samun billion 11 a kowani wata

  Posted September 15, 2017 by Adams Garba Adams

  2 Likes 551 Views

  Akawun gwamnatin tarayyar Najeriya, Alhaji Ahmed Idris ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya na samu a kalla naira billion 11 a kowani wata a sanadiyar tsarin ta na amfani da asusun ajiya na banki daya a kowani ma'aikata. A Read More...

 • Rayuwar zamani: Babi na daya

  Posted October 4, 2019 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 545 Views

  Sulaiman bai yi mamakin ganinta ahakan ba domin hakan dabiar tace. taku take cikin isa da gadara irinta 'ya'yan masu kud'i y'a'yan masu hannu da shuni, Muhievert kenan yarinya fara doguwa kyakyawa, gata da k'ira mai kyau Read More...