Makalu

 • Rayuwar zamani: Babi na biyu

  Posted October 6, 2019 by Zahra A. Alkali

  3 Likes 496 Views

  Dedicated to Autan Hikima. Raihan na komawa office ya aiki masinga akan yaje yace ma head din ko wani department yana son ganinsa aconference hall, babu 6ata lokaci duk yabi ya fadamusu kafin ya koma ya sanar da zuwansu Read More...

 • Yadda koyin lantarki ke aiki a kimiyyance

  Posted October 12, 2017 by Kamaluddeen Kmc Encyclopedia

  2 Likes 491 Views

  Idan mai karatu bai manta ba a kwanakin baya na taba bayanin cewa wutan lantarki yana tafiya a cikin waya kamar yadda ruwan famfo ke tafiya a cikin pipe. Kuma kamar yadda muka sani idan karfe da karfe suna goga Read More...

 • Yadda ake hada plain spicy yam

  Posted April 17, 2019 by Aysha Sarki

  489 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya kamar yau da kullum. A yau zamu duba yadda ake hada plain spicy yam. Abubuwan hadawa Doya Tarugu Mangyada Maggi Yadda ake hadawa Read More...

 • Yadda ake hada coconut balls

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  3 Likes 487 Views

  Assalamu alaikum warahmatullah, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada coconut balls. Abubuwan hadawa Desiccated coconut (kashi biyu) Condensed milk Butter Read More...

 • Mene ne elementary projectiles?

  Posted October 28, 2019 by Hadiza Balarabe

  4 Likes 480 Views

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato physics, yau zamu yi karatunmu ne akan elementary projectile. Bayan mun fahimci me elementary projectile ya kunsa  zamu koyi lissafi akan time of flight, da maximum height and Read More...

 • Ambaliyan Ruwa: Hukumar NEMA ta gargadi wasu yan jihar Kogi

  Posted September 8, 2017 by Adams Garba Adams

  3 Likes 475 Views

  Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya wato NEMA ta shawarci mazauna yankunan Sarkin Noma, Ganaja dake karkashin karamar hukumar Lokoja da kuma mazauna yankin Igala dake karamar hukumar Mela duk a jihar ta Kogi da su ga Read More...

 • Uku bala'i: Babi na daya

  Posted October 2, 2019 by Kamala Minna

  3 Likes 471 Views

  Jikinta ba abin da yake yi sai rawa kamar wacce ake kaÉ—awa gangi, ko wacce ruwan sama yayi wa dan karan duka na kin karawa. A hankali ta isa kofar dakin, kallo daya za ka yiwa fuskarta, ka tabbatar akwai kayan damuw Read More...

 • Yadda ake hada coconut pound cake

  Posted October 31, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 466 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa. Abubuwan hadawa Kwakwa ( Read More...

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 460 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafar Read More...

 • Yadda ake measurement of heat capacity

  Posted September 20, 2019 by Hadiza Balarabe

  5 Likes 441 Views

  Kamar yadda muka sani heat is a form of energy, wato yana daya daga cikin ire-iren makamashi. Wani lokacin akan kirashi da suna THERMAL ENERGY kamar yadda wasu ire-iren energy suke. Unit din energy shine Joule. kuma mun Read More...