Makalu

 • Afnan: Babi na biyu

  Posted October 1, 2019 by Fertymerh Zarah

  5 Likes 423 Views

  Murmushi yayi hade da sauke kwayar idonsa akanta xuwa tulun dake qasa yace tor ya xanyi baxaki yafemin tulunba, ta turo bakinta cabdi ai wlhy baxan yardaba sai kabiyani tuluna yace kinga ni ba dan nan garin bane bansan k Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na biyu

  Posted October 4, 2019 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  420 Views

  HAIRANAH ko tafiya take tana tuna HEESHAM, ita tunda take bata tab'a ganin mutum irinsa ba, ya ita da lemarta ya wani ce tasace, murmushi tayi kawai, irin yana da futuna matuƙa. Saidai mezai faru????.. Tana karyo kwanar Read More...

 • Yadda ake baked awara

  Posted Jan 11 by Aysha Sarki

  1 Like 413 Views

  Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara. Abubuwan hadawa Awara Kwai Carrots Seasoning Cooked minced meat Muffin tray Read More...

 • Shehu Abdullahi ya lashe kyautar Naira milyan daya a wasan Najeriya da Zambia

  Posted October 8, 2017 by Adams Garba Adams

  1 Like 413 Views

  Yayin da Najeriya ta tsallake zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2018 a kasar Russia, dan wasan Super Eagle Shehu Abdullahi ya lashe kyautar naira miliyan daya da buhuhunan shinkafa goma da hukumar NFF da hadin guiw Read More...

 • Kungiyar malaman jamio'in Najeriya ASUU ta janye yajin-aikin da suka shiga

  Posted September 18, 2017 by Adams Garba Adams

  1 Like 408 Views

  Kungiyar malaman jamio'in Najeriya, ASUU ta bayyana janye yajin aikin gama-gari na sai baba ya gani da suka shiga a watan da ya gabata. Da yake bada sanarwan biyo bayan tattaunawa da suka yi na tsawon awanni da wakilan Read More...

 • Yadda ake hada chocochino drink

  Posted December 16, 2019 by Aysha Sarki

  3 Likes 402 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada chocolate drink. Abubuwan hadawa Fresh cream Madara Sugar Hot chocolate C Read More...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Uku

  Posted Jan 12 by Qurratul-ayn Salees

  1 Like 389 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Sakinah ta share hawayen da ke zuba kan kuncinta kafin ta ce. "Insha Allahu Umma zan yi aiki da dukkan abin da ki ka umarce ni da shi da yardar Allah, ba zan taɓa baki kunya ba". Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na daya

  Posted September 26, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  1 Like 378 Views

  5th OCTOBER 2015. NATIONAL ASSEMBLY ASOKORO ABUJA. A cikin turancinta mai yanayin na sauraniyar Ingila take jera jawabinta. Hanyar da ta dauka daga karamar hukumar Sandamu da ke Jihar Katsina, zuwa karamar hukumar Baur Read More...

 • Matar farko: Babi na uku

  Posted October 3, 2019 by Ameerah Souleyman

  1 Like 367 Views

  "Habiba matsayina na mahaifinki daga yau na hanaki fita yin gidan ƙasa, wannan yawace-yawacen wasar duk kidaina banaso kinji, duk abinda kikeso kiyi amma a cikin gida" "Tohm Affa nadaina bazan sake ba" daɗi yaji har ras Read More...

 • Da Iyayena

  Posted October 22, 2019 by Rahma Kabir

  2 Comments 9 Likes 365 Views

  Tsaye nake ina kallon saman rufin ɗakinmu, na shiga tunanin yadda muka kwana cikin saukar ruwan sama, kasantuwar muna cikin yanayi na marka-marka, har zuwa gabanin sallar asubahi kafin ya tsagaita. Ruwan da ya ƙare akanm Read More...