Makalu

 • Matar Bahaushe: Babi na biyu

  Posted September 30, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  3 Likes 360 Views

  Duk yadda take jin kafuwar idanunshi a komai na jikin halittarta, bai hana ta ci gaba da takawa ta samu ta wuri ta zauna ba. Bayan amsa sallamarta da Capt. Sarari ya samu karfin halin yi, babu wanda ya kara magana dukkan Read More...

 • Gwamnatin tarayya ta haramtawa likitoci aiki a bayan fage

  Posted October 11, 2017 by Adams Garba Adams

  1 Like 354 Views

  Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana haramta wa ma'aikatan asibiti musamman likitoci masu aiki a asibitocin gwamnati aiki a bayan fage. Gwamnatin ta bayyana hakan ne bayan zaman ta na majalisar zantarwa a yau da aka yi Read More...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Biyu

  Posted December 15, 2019 by Qurratul-ayn Salees

  344 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na daya. Kamal na fita daga cikin gidan kai tsaye Unguwar jan bulo ya nufa, layin farin gida gidan Hajiya shema'u. Da zuwansa bugu ɗaya ya yi wa ƙofar gate ɗin, mai gadi ya buɗe masa Read More...

 • Yadda ake hada buttered shape cookies

  Posted October 14, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 343 Views

  Assalamu alaikum, makalarmu ta yau zamu yi bayani ne akan yadda zaki hada butter shaped cookies Abubuwan hadawa Flour 2 cups Sugar 1 cup Butter 250grm Baking powder 1tspn Kwai 1 Icing sugar Egg white Yadda Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na biyar

  Posted October 3, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  6 Likes 340 Views

  KATSINA NIGERIA. JUNE 1994. A gaban makarantar sakandiren yan mata ta kimiyya da fasaha (Science and Technical) da ke karamar hukumar Sandamu Baba Ado direba ya gyara tsayuwar motarshi. Yan mata biyun da ya fara cin ka Read More...

 • Yadda ake hada papaya drink

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 340 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda Read More...

 • Ya faru akan kai na: Babi na daya

  Posted October 4, 2019 by Rahama Muh'md Rufa'i Nalele

  1 Like 339 Views

  Kasancewar yana yin yana yin damuna, hakan yasa kasuwar cika maqel da mutane, kallo d'aya zakama kowa awajen kasan Allah Allah yake yayi yasai duk abin dazai siya yabar kasuwar, musamman idan kayi duba da yanda hadari ya Read More...

 • Dacewa: Babi na daya

  Posted September 30, 2019 by mamuh sanee

  2 Likes 334 Views

  Yan mata biyar ne a 'dakin. Wasu a zaune suna kwalliya wasu kuwa a tsaye suna shiryawa. Hayaniya suke sosai a 'dakin sbd shirin nasu na bikin babbar aminiyarsu ne wato *ANEESAH*. manyan 'yan matane masu class da burgew Read More...

 • Physics: Energy quantization

  Posted December 28, 2019 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 330 Views

  A darussanmu na ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau zamu yi karatunmu ne akan wani maudu’i da naga dalibai da yawa na wahala da shi a Jami'a. Hakan ya samo asali ne sakamakon rashin samun foundation dinsa tun Read More...

 • Yadda za ki hada scones

  Posted November 16, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 329 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin. Abubuwan hadawa Fu Read More...