Makalu

 • Yadda ake hada orange melting moments

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  326 Views

  Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments. Abubuwan hadawa Corn flour Flour Butter Icing Read More...

 • Toast bread da veggies

  Posted October 9, 2019 by Ummy Usman

  2 Likes 305 Views

  Abubuwan hadawa Biredi mai yanka Nama(dafaffe) Butter ko mai Kayan kamshi Tarugu (ki jajjaga) Albasa (ki yanka) Kabeji (ki yanka)  Karas (ki yanka) Koren wake (ki yanka) Yadda ake hadawa Ki dauko n Read More...

 • Yadda ake hada ginger bread

  Posted December 27, 2019 by Aysha Sarki

  3 Likes 296 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda zaki hada ginger bread. Abubuwan hadawa Flour 1.3 cups Mixed spice 2 tablespoon Read More...

 • Nadamar da na yi: Babi na daya

  Posted October 1, 2019 by Fatima Umar

  3 Likes 289 Views

  Da sunan Allah mai Rahama mai jink'ai ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala Allah ka sa yanda na fara rubuta littafin nan lafiya, na gama shi lafiya amin. Gargadi Wannan littafin nawa k'irk'irarre ne banyi shi dan cik Read More...

 • Matar farko: Babi na biyu

  Posted October 2, 2019 by Ameerah Souleyman

  2 Likes 288 Views

  Amma ji tayi kamar tafasa ihu dan takaici, take tausayin Habbi yakamata, tashin hankalinta yaya Habbi zatayi in taji zancen, yarinyar da ko ji tayi ance amma wani aure sai tace"Amma nidai in haka ake aure bazanyi ba dan Read More...

 • Ban Zaci Haka ba: Babi na Daya

  Posted October 2, 2019 by Zulaiha Rano

  5 Likes 283 Views

  Bismillahir rahmanir rahim. GARIN KADUNA Tun kan ta gama shiga falon ta soma kwala mata kira "Aunty! Aunty!! Aunty!!!. Cikin sauri wata farar mace, mai matsakaicin jiki ta fito, daga hanyar kicin hannunta rike da luday Read More...

 • Yadda ake hada pineapple crush

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 280 Views

  Assalamu alaikum´╝îbarka da sake saduwa a cikin shirinmu na yau, a yau kuma zamu duba yadda za ki hada pineapple crush. Abubuwan hadawa Nikakken abarba Lemu 4 Sugar Gishiri Ruwa Cup sprite Yadda ake hadawa Read More...

 • Afnan: Babi na daya

  Posted September 29, 2019 by Fertymerh Zarah

  2 Likes 278 Views

  A garin Gandi gari ne karami na fillani da akwai wani mutum da ake kira malam ado bafillatanine ALLAH ya axurtashi da dukiya ta shanu ado yana da mata daya hafsat da yaya uku Abdallah shine na farin kuma shine kadai nami Read More...

 • Yadda ake hada miyar sure

  Posted December 16, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 270 Views

  Assalamu Alaikum. Barka da sake saduwa a cikin shirin girge-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da yadda ake hada miyar sure. Abubuwan hadawa Ganyen sure Tattasai da tarugu Albasa Maggi da spic Read More...

 • Yadda ake hada tuna cutlets

  Posted October 28, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 268 Views

  Barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya na yau. Zamu koyi yadda za ki hada tuna cutlets a ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna cutlets Garin tafarnuwa Albasa Breadcrumbs Kwai Gishiri Baking powder Seasoning Read More...