Makalu

 • Yadda ake kunun madara

  Posted May 10, 2018 by Ummy Usman

  3 Likes 8,616 Views

  Abubuwan hadawa Madara (ta gari) Couscous na kunu ko shinkafa(dafaffafiya) Filawa Citta da kaninfari Suga Yanda ake hadawa Da farko ki dauko citta da kaninfari ki daka su sai ki jika da ruwa sannan ki tace, Read More...

 • Yadda ake funkaso

  Posted August 2, 2018 by Ummy Usman

  4 Likes 8,608 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A wannan fannin a yau za mu koyi yadda ake wani abinci da jama'a da dama ke sha'awa musamma ma a Arewacin Najeriaya. Wannan abincin ba wani ba ne illa Funks Read More...

 • Magungunan cututtukan jarirai da na yara kanana na gargajiya

  Posted April 5, 2018 by Lawi Yusuf Maigidan Sama

  1 Like 8,578 Views

  Akwai wasu cututtuka waɗanda suka fi kama jikin jarirai da yara kanana, abin nufi a nan shi ne ire-iren waɗannan cututtuka sun fi kama jarirai da yara kanana don kuwa da wuya a tarar babban mutum ya kamu da ire-iren waɗa Read More...

 • Sababbin sana’o’in Hausawa na zamani

  Posted August 5, 2017 by Lawi Yusuf Maigidan Sama

  1 Comment 5 Likes 8,533 Views

  Sana'a sa'a, in ji Malam Bahaushe. Hausawa kamar al'ummah da dama mutane ne da su ka ta'allaka rayuwansu akan sana'a da kasuwanci. To amma ance komai dan adam ke yi dole ya tafi da zamani. Kamar yadda zamani ke juyawa ko Read More...

 • Yadda ake meat pie

  Posted June 18, 2017 by Rahmatu Lawan

  6 Likes 8,506 Views

  Abubuwan hadawa Nikakken nama (minced meat) rabin kilo Fulawa kilo daya Albasa daya(mai dan girma) Dankalin turawa guda uku (Manya) Karas guda 3 (madaidaita) Bota ko margarine 500g Maggi 2 Gishiri daidai dandan Read More...

 • Danwaken shinkafa da fulawa (flour)

  Posted June 5, 2017 by Rabi'at Muhammad Babanyaya

  8 Likes 8,499 Views

  Abubuwan hadawa Shinkafar tuwo Fulawa (flour) Kuka Kanwa Man gyada Maggi Yaji Yadda ake hadawa Da farko zaki sami shinkafarki ta tuwo kiwanke ta fita tas Sai ki kawo ruwan duminki mai zafi sosai ki z Read More...

 • Yadda ake dankali mai kabeji

  Posted May 13, 2018 by Ummy Usman

  4 Likes 8,493 Views

  Abubuwan hadawa Dankalin turawa Kabeji (ki yanka a wanke da gishiri kadan a tsaneshi) Karas (ki gyara ki yanka shi) Koren tattasai (a wanke, a yanka) Tattasai (ki wanke, ki yanka) Tarugu (jajjagagge) Albasa(a ya Read More...

 • Ire-iren sunayen kishiyoyi a al'adun Hausawa da dalilan samuwarsu

  Posted December 15, 2017 by Lawi Yusuf Maigidan Sama

  3 Likes 8,317 Views

  Hausawa mutane ne masu son girmama al'adunsu da kuma girmama na gaba da su, shi ya sa a ko’ina a kan sami Bahaushe da wuya ya rena na gaba da shi sai dai, ya girmama shi, saboda haka ne ya sa baya ambaton mutum da Read More...

 • Yadda ake dafa couscous ta yi wara-wara

  Posted May 3, 2018 by Ummy Usman

  3 Likes 8,238 Views

  Abubuwan hadawa Couscous Man gyada ko butter Tomato Koren tattasai Kwakwamba (Cucumber) Albasa Yadda ake hadawa Da farko ki daura tukunya akan wuta ki sa ruwa ki rufe na dan wani lokaci ki dauko couscous n Read More...

 • Yadda ake jollof rice

  Posted April 5, 2018 by Ummy Usman

  2 Likes 8,221 Views

  Abubuwan hadawa Perboiled rice (tafasasshen shinkafa) Tumatiri Tarugu Karas Koren wake Dafaffafen kayan ciki Ruwan silalenki nama ko na kayan ciki Albasa Maggi (ya danganta da irin dandano ki) Kayan kamshi ( Read More...