Makalu

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 566 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafar Read More...

 • Yadda ake hada papaya drink

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 436 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda Read More...

 • Alamomi 8 da za ki gane cewa namiji da gaske yake

  Posted November 22, 2019 by Ayeesh Chuchu

  2 Likes 6,402 Views

  So wani irin yanayi ne da kan sa mutum ya tsinci kansa a cikin wani hali na daban. Sai dai mi? Abu ne shi mai dadi a kuma gefe guda abu ne mai matukar ban tsoro. Duk da kasancewar sa hakan bai zama abin ?yama ga mutane b Read More...

 • Physics: Darasi game da resistivity and conductivity

  Posted November 21, 2019 by Hadiza Balarabe

  1 Like 325 Views

  A darasinmu na kimiyya da fasaha na gefen ilmin kimiyyar lissafi wato (physics) yau zamu san mene ne resistivity da conductivity, daga nan sai mu koyi yadda ake lissafinsu. A Turance ana defining resistivity ne kamar hak Read More...

 • Yadda ake hada prawn chutney

  Posted November 16, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 321 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zan gabatar maku da sabuwar girke mai suna prawn chutney. Abubuwan hadawa Prawn Albasa Spices Man gyada Curry leave Tafarnuwa Tumatur 5 (a Read More...

 • Yadda za ki hada scones

  Posted November 16, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 493 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin. Abubuwan hadawa Fu Read More...

 • Yadda ake hada orange melting moments

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 516 Views

  Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments. Abubuwan hadawa Corn flour Flour Butter Icing Read More...

 • Yadda ake hada pineapple crush

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 417 Views

  Assalamu alaikum?barka da sake saduwa a cikin shirinmu na yau, a yau kuma zamu duba yadda za ki hada pineapple crush. Abubuwan hadawa Nikakken abarba Lemu 4 Sugar Gishiri Ruwa Cup sprite Yadda ake hadawa Read More...

 • Yadda ake hada coconut balls

  Posted November 10, 2019 by Aysha Sarki

  4 Likes 627 Views

  Assalamu alaikum warahmatullah, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada coconut balls. Abubuwan hadawa Desiccated coconut (kashi biyu) Condensed milk Butter Read More...

 • Garin Neman Gira

  Posted November 1, 2019 by Zulaiha Rano

  8 Likes 1,020 Views

  Wannan labari ya faru a gaske. Cikin nutsuwa ta mi?e tana na?e sallayar da ta yi sallah a kai, bakinta yana motsin da ke nuni da addu'a take yi. A hankali ta kai dubanta kan ?aton agogon bangon falon, wanda ya nuna mata Read More...