Makalu

Featured Create an Ad
 • Uku bala'i: Babi na daya

  Posted October 2, 2019 by Kamala Minna

  3 Likes 717 Views

  Jikinta ba abin da yake yi sai rawa kamar wacce ake kaɗawa gangi, ko wacce ruwan sama yayi wa dan karan duka na kin karawa. A hankali ta isa kofar dakin, kallo daya za ka yiwa fuskarta, ka tabbatar akwai kayan damuw Read More...

 • Afnan: Babi na biyu

  Posted October 1, 2019 by Fertymerh Zarah

  5 Likes 537 Views

  Murmushi yayi hade da sauke kwayar idonsa akanta xuwa tulun dake qasa yace tor ya xanyi baxaki yafemin tulunba, ta turo bakinta cabdi ai wlhy baxan yardaba sai kabiyani tuluna yace kinga ni ba dan nan garin bane bansan k Read More...

 • Nadamar da na yi: Babi na daya

  Posted October 1, 2019 by Fatima Umar

  3 Likes 457 Views

  Da sunan Allah mai Rahama mai jink'ai ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala Allah ka sa yanda na fara rubuta littafin nan lafiya, na gama shi lafiya amin. Gargadi Wannan littafin nawa k'irk'irarre ne banyi shi dan cik Read More...

 • An yi walkiya: Babi na biyu

  Posted September 30, 2019 by Amina Jibril

  1 Like 357 Views

  "Waini kam kuluwa tun jiya da muka tura yaran Nan nida shiru bamuga Fatima Zahra ta dawo ba gasu zainab da su hauwau dik sun dawo an caske Mana Yan canjin mu Amma har yanzun yarinyar Nan Bata dawoba Fatima Zahra Allah ya Read More...

 • Matar farko: Babi na daya

  Posted September 30, 2019 by Ameerah Souleyman

  1 Comment 2 Likes 1,349 Views

  Bismilahir-Rahmanir-Rahim Kalmar dandaɓasa tana nufin uwargida matar farko kenan gun miji. Littafi na uwayen gida ne amma alƙalamina bazai iya rubuta komai ba sai na gaisheku ɗogalawa, aminai na kenan abin alfahari na: Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na Biyu

  Posted September 30, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  3 Likes 498 Views

  Duk yadda take jin kafuwar idanunshi a komai na jikin halittarta, bai hana ta ci gaba da takawa ta samu ta wuri ta zauna ba. Bayan amsa sallamarta da Capt. Sarari ya samu karfin halin yi, babu wanda ya kara magana dukkan Read More...

 • Dacewa: Babi na Daya

  Posted September 30, 2019 by mamuh sanee

  2 Likes 574 Views

  Yan mata biyar ne a 'dakin. Wasu a zaune suna kwalliya wasu kuwa a tsaye suna shiryawa. Hayaniya suke sosai a 'dakin sbd shirin nasu na bikin babbar aminiyarsu ne wato *ANEESAH*. manyan 'yan matane masu class da burgew Read More...

 • An Yi Walkiya: Babi na Daya

  Posted September 30, 2019 by Amina Jibril

  2 Likes 278 Views

  Cikin tsananin furgici da kidimewa take kallonsa  kwance warwas cikin jini batare da ko yatsansa Yana motsawa ba,maida dubanta tayi ga rigar jikinta data kasance doguwa pink yadda ta jike sharkaf da jini tamkar an y Read More...

 • Darasi game da method of mixtures

  Posted September 30, 2019 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 312 Views

  A makala ta da ta gabata mai suna measurement of heat capacity na yi bayani dangane da specific heat capacity of a body a matsayin, Specific Heat Capacity of a body. Idan quantity na heat energy, Q joules, yasa temperatu Read More...

 • Wadannan dalilai 11 kan sa namiji ya so mace matuka

  Posted September 30, 2019 by Ayeesh Chuchu

  1 Comment 6 Likes 2,692 Views

  Da yawan mata kan rasa sahihiyar hanyar da zai sa namiji ya so su, so na gaskiya. Wasu kan yi tunanin kyau da kwalliya na cikin ababen da kan sa dole namiji ya so mace. Eh toh! Suna cikin ababen da ke fara rinjayar da n Read More...