Makalu

Featured Create an Ad
 • Ta Faru Ta Kare: Babi na Daya

  Posted September 29, 2019 by Balkisu Musa Galadanchi

  4 Likes 317 Views

  Tunda suke maganar gawar kurun ta tasa a gaba ta dask'are a wurin bata ko motsin kirki, yanda kasan wata statue haka ta tsaya k'ik'am, kowa da abinda yake fad'a amma banda ita kowa yana masa adu'a banda Ameena, zaune kur Read More...

 • Afnan: Babi na Daya

  Posted September 29, 2019 by Fertymerh Zarah

  2 Likes 402 Views

  A garin Gandi gari ne karami na fillani da akwai wani mutum da ake kira malam ado bafillatanine ALLAH ya axurtashi da dukiya ta shanu ado yana da mata daya hafsat da yaya uku Abdallah shine na farin kuma shine kadai nami Read More...

 • Mairamah: Babi na Daya

  Posted September 28, 2019 by Maryam Omar

  6 Likes 970 Views

  Labarin Mairamah. True life story. Labarin gaske ne da ya faru akan wata baiwar Allah. Akwai tarin al'ajabi da van mamaki a tattare da labarin. Karfin ikon ubangiji yafi gaban misali. Akwai tsananin ban tausay Read More...

 • Jalaluddeen Junaid: Babi na Daya

  Posted September 28, 2019 by Asiya Bashir

  3 Likes 1,117 Views

  Da sunan allah mai rahma mai jin ķai. tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halittah Annabi Muhammad SAW. Masoyana a duk inda kuke ina mika saķon gaisuwa agareku. ķaunarku a gareni da ķarfafa min gwiwar da kuken Read More...

 • So Sartse: Babi na Daya

  Posted September 27, 2019 by Rahma Kabir

  2 Likes 894 Views

  Bismillahir rahmanir rahim. Free book ne daga farko har ƙarshe kamar yadda na ɗaukar wa readers alƙawari Insha Allah. Ƙagaggen labari ne ban yi shi dan wata ko wani ba, sai dan ya faɗakar da al'umma ya kuma nishaɗantar Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na Daya

  Posted September 26, 2019 by Lubbatu Maitafsir

  1 Like 474 Views

  5th OCTOBER 2015. NATIONAL ASSEMBLY ASOKORO ABUJA. A cikin turancinta mai yanayin na sauraniyar Ingila take jera jawabinta. Hanyar da ta dauka daga karamar hukumar Sandamu da ke Jihar Katsina, zuwa karamar hukumar Baur Read More...

 • Shin mi ke sanya iyaye rashin amincewa da mazajen da yayansu ke gabatarwa?

  Posted September 25, 2019 by Ayeesh Chuchu

  1 Comment 5 Likes 1,145 Views

  Idan mace na cikin soyayya yana da matuƙar muhimmanci ya zamo cewa iyayenta ko magabatan ta na da sani a kan wanda take soyayya da shi. Matuƙar ana neman soyayya mai inganci dole ne ya zamo kowane bangare na da masaniya Read More...

 • Cutar asma: Alamominsa, illolinsa da kuma hanyoyin kariya daga cutar

  Posted September 23, 2019 by Bakandamiya

  1 Like 1,849 Views

  Cutar asthma ko asma da Hausa wata cuta ce da ke kumbura hanyar iska da ke huhun dan adam. Hanyar iskar kan kumbura kuma ya tsuke wadda zai kara yawan majina (mucus). Wannan lamari ya kan saka wahala wajen yin numfashi w Read More...

 • Yadda ake measurement of heat capacity

  Posted September 20, 2019 by Hadiza Balarabe

  5 Likes 549 Views

  Kamar yadda muka sani heat is a form of energy, wato yana daya daga cikin ire-iren makamashi. Wani lokacin akan kirashi da suna THERMAL ENERGY kamar yadda wasu ire-iren energy suke. Unit din energy shine Joule. kuma mun Read More...

 • Dalilan da ka iya sawa a koma vegan diet

  Posted September 2, 2019 by Bakandamiya

  5 Likes 854 Views

  A ‘yan shekaru kadan da suka wuce, kafar yada labarai ta kasar Amurka mai suna USA Today ta ruwaito cewa kashi 50% na mutanen kasar Amurka suna ta kokarin su ga sun inganta lafiyarsu ta hanyar kokarin ganin sun rag Read More...