Makalu

 • Wani irin zamani

  Posted October 25, 2016 by Jamila Mustapha

  2 Comments 5 Likes 1,341 Views

  Ga zamanin da kyan hali bai da wani tasiriGa zamanin da mai kudi kadai ke shan kida da kirariGa zamanin da nagartarka sam ba ta zamma jariGa zamanin da gaskiyarka sai ta ja ma sharriGa zamanin da an bar duban wata an kom Read More...

 • Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

  Posted October 12, 2016 by Jamila Mustapha

  1 Comment 5 Likes 2,836 Views

  Rashin Godiya ga Allah Yawan korafe korafe: Wanda ke hana mutum ganin baiwar da Allah ya yi masa da yin amfani da ita  Jinkiri: Mutum ya ki daukan matakin bunkasa rayuwarsa a lokacin da ya dace, saboda yana jira Read More...

 • Menene ra'ayinku game da kama alkalan Nijeriya?

  Posted October 10, 2016 by Jamila Mustapha

  2 Comments 4 Likes 1,298 Views

  Yayin da wasu ke ganin an keta haddin demokradiyya, wasu na ganin cewa kama alkalan Nijeriya da jami'an hukumar DSS suka yi abu ne wanda ya kamata ace an yi sa tuntuni. Toh wai shin da kare demokradiyya da sanya kasar a Read More...

 • Shin wai menene Bakandamiya?

  Posted July 2, 2016 by Bakandamiya

  2 Comments 18 Likes 1,776 Views

  Yan’uwa, barkanmu da warhaka. Mutane da dama sun rubuto suna nuna cewa basu fahimci menene Bakandamiya ba. Mun gode da tambayoyinku.   A takaice, 'Bakandamiya' suna ne da a ka sanya ma wannan dand Read More...