Makalu

 • Yadda ake tatsar man kwakwa

  Posted November 23, 2016 by Jamila Mustapha

  1 Comment 5 Likes 5,043 Views

  Abubuwan da ake bukata Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka Ruwan mai dan zafi Yadda ake hadawa 1. Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda inj Read More...

 • Illoli guda 5 da almajiranci ke haifarwa a kasar Hausa

  Posted November 21, 2016 by Jamila Mustapha

  1 Comment 7 Likes 1,363 Views

  Ya na hana yara samun kulawar da za ta tabbatar da sun girma sun zama mutanen kirki da za su zama abun alfahari ga al'umma Ya na kashewa yara zuciya ta hanyar sanya su yin bara, wannan mutuwar zuci ka iya binsu har gi Read More...

 • Tsumin rage kiba da tumbi

  Posted November 21, 2016 by Jamila Mustapha

  4 Likes 14,272 Views

  Kayan Hadi Kwakwamba Lemon tsami Ganyen Na'a na'a Danyar Citta Yadda ake hadawa  Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a Read More...

 • Abubuwa 10 da ya kamata a sani game da marigayi Abu Ali

  Posted November 7, 2016 by Jamila Mustapha

  2 Comments 4 Likes 2,110 Views

  Mutanen Nijeriya, manya da kanana na ci gaba da jimamin rasuwar jarumin kwamandan sojojin sashe na 272 mai kula da tankokin yaki wato Laftanal kanar Abu Ali wanda ya rasu a ranar juma’ar da ta gabata yayin da mayak Read More...

 • Wani irin zamani

  Posted October 25, 2016 by Jamila Mustapha

  2 Comments 5 Likes 1,421 Views

  Ga zamanin da kyan hali bai da wani tasiriGa zamanin da mai kudi kadai ke shan kida da kirariGa zamanin da nagartarka sam ba ta zamma jariGa zamanin da gaskiyarka sai ta ja ma sharriGa zamanin da an bar duban wata an kom Read More...

 • Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

  Posted October 12, 2016 by Jamila Mustapha

  1 Comment 5 Likes 2,958 Views

  Rashin Godiya ga Allah Yawan korafe korafe: Wanda ke hana mutum ganin baiwar da Allah ya yi masa da yin amfani da ita  Jinkiri: Mutum ya ki daukan matakin bunkasa rayuwarsa a lokacin da ya dace, saboda yana jira Read More...

 • Menene ra'ayinku game da kama alkalan Nijeriya?

  Posted October 10, 2016 by Jamila Mustapha

  2 Comments 4 Likes 1,372 Views

  Yayin da wasu ke ganin an keta haddin demokradiyya, wasu na ganin cewa kama alkalan Nijeriya da jami'an hukumar DSS suka yi abu ne wanda ya kamata ace an yi sa tuntuni. Toh wai shin da kare demokradiyya da sanya kasar a Read More...

 • Shin wai menene Bakandamiya?

  Posted July 2, 2016 by Bakandamiya

  2 Comments 18 Likes 1,880 Views

  Yan’uwa, barkanmu da warhaka. Mutane da dama sun rubuto suna nuna cewa basu fahimci menene Bakandamiya ba. Mun gode da tambayoyinku.   A takaice, 'Bakandamiya' suna ne da a ka sanya ma wannan dand Read More...