Makalu

Hanyoyi 8 da mutum zai bi ya samu wadatar zuci

Posted December 8, 2016 by Rahmatu Lawan

Samuwar wadatan zuci wani matsayi ne da kowani dan adam ya ke fatan ya cimma amma sai kaga abun yana neman ya Read More...

Abubuwan 10 da ke kawo mutuwar aure a kasar Hausa

Posted December 7, 2016 by Jamila Mustapha

1. Rashin sanin daraja da hakkokin aure 2. Kaucewa koyarwar Manzon Allah game da zamantakewar ma'aurata 3. G Read More...

Illolin rashin barci ga lafiyar jiki

Posted November 30, 2016 by Jamila Mustapha

1. Mantuwa da rashin fahimta 2. Dakushewar kwakwalwa 3. Rashin karfin jiki 4. Bacin rai 5. Hawan jini 6. Read More...

Abinci kala 15 da ke kara kaifin kwakwalwa

Posted November 28, 2016 by Jamila Mustapha

Kifaye masu dauke da sinadarin Omega 3 acids kamar Tuna da Salmon Alayyahu Man Kwakwa Agushi Farfesun Ka Read More...

Tsarabar Jumma’a: Farillan alwala, sunnoninta da mustahabbanta

Posted November 25, 2016 by Jamila Mustapha

Farillan alwala   Farillan alwala guda 7 ne: niyya wanke fuska wanke hannaye zuwa gwiwar hannu sh Read More...

Addu’ar samun dukiya da ‘ya’ya masu albarka

Posted November 24, 2016 by Jamila Mustapha

Wannan addu’ar an tsagota ne daga shahararriyar addu’ar nan wacce Manzon Allah (saww) ya yi ma Say Read More...

Yadda ake tatsar man kwakwa

Posted November 23, 2016 by Jamila Mustapha

Abubuwan da ake bukata Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka Ruwan mai dan zafi Yadda ake hadawa 1. Za Read More...

Illoli guda 5 da almajiranci ke haifarwa a kasar Hausa

Posted November 21, 2016 by Jamila Mustapha

Ya na hana yara samun kulawar da za ta tabbatar da sun girma sun zama mutanen kirki da za su zama abun alfah Read More...

Tsumin rage kiba da tumbi

Posted November 21, 2016 by Jamila Mustapha

Kayan Hadi Kwakwamba Lemon tsami Ganyen Na'a na'a Danyar Citta Yadda ake hadawa  Za a yayyanka Read More...

Abubuwa 10 da ya kamata a sani game da marigayi Abu Ali

Posted November 7, 2016 by Jamila Mustapha

Mutanen Nijeriya, manya da kanana na ci gaba da jimamin rasuwar jarumin kwamandan sojojin sashe na 272 mai kul Read More...

Wani irin zamani

Posted October 25, 2016 by Jamila Mustapha

Ga zamanin da kyan hali bai da wani tasiriGa zamanin da mai kudi kadai ke shan kida da kirariGa zamanin da nag Read More...

Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

Posted October 12, 2016 by Jamila Mustapha

Rashin Godiya ga Allah Yawan korafe korafe: Wanda ke hana mutum ganin baiwar da Allah ya yi masa da yin amf Read More...