Makalu

 • Yadda ake hada naan khatai

  Posted December 20, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 122 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada Naan Khatai, Uwargida ki biyo dan jin menene sirrin! Abubuwan hadawa Butter 125 grm Sugar Read More...

 • Yadda ake hada chocochino drink

  Posted December 16, 2019 by Aysha Sarki

  3 Likes 392 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada chocolate drink. Abubuwan hadawa Fresh cream Madara Sugar Hot chocolate C Read More...

 • Yadda ake hada tandoori tikka skewers

  Posted December 16, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 500 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin girke-girke na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada tandoori tikka skewers a saukake. Abubuwan hadawa Chicken breast (gaban kaza) Lem Read More...

 • Yadda ake hada miyar sure

  Posted December 16, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 267 Views

  Assalamu Alaikum. Barka da sake saduwa a cikin shirin girge-girke na Bakandamiya. A yau in sha Allahu zamu gabatar da yadda ake hada miyar sure. Abubuwan hadawa Ganyen sure Tattasai da tarugu Albasa Maggi da spic Read More...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Biyu

  Posted December 15, 2019 by Qurratul-ayn Salees

  321 Views

  Ku latsa nan don karanta babi na daya. Kamal na fita daga cikin gidan kai tsaye Unguwar jan bulo ya nufa, layin farin gida gidan Hajiya shema'u. Da zuwansa bugu ɗaya ya yi wa ƙofar gate ɗin, mai gadi ya buɗe masa Read More...

 • Nakasar Zuci

  Posted December 7, 2019 by Kamala Minna

  1 Comment 557 Views

  "Ki tafi gidanku na sake ki!" Runtse idanu na yi jin sautin muryar Adamu a kaina, yana furta kalaman da suka kusan sanya ni haihuwar cikin da ke jikina. Da sauri na dago jajayen idanuwana da suka gajiya da kuka na sauke Read More...

 • Duk mace na bukatar sanin wadannan abubuwa guda 6 kafin ta yi aure

  Posted November 29, 2019 by Ayeesh Chuchu

  2 Likes 4,574 Views

  Aure abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwar mutum don ya zamo cikar mutuntaka ta dan adam. Allah madaukakin sarki ya halicci mata daga jikin mazaje domin su matan su zama natsuwa a gare su, ya kuma sanya soyayya da shak Read More...

 • Ko kun san adadin yawan nutrients da jikinku ke bukata?

  Posted November 24, 2019 by Bakandamiya

  2 Likes 536 Views

  Samun abinci mai kyau da kara lafiya, wato good nutrition, ya dace ya zamo daya daga cikin burin kowani dan adam da ke raye.  Ya kasance mun san adadin yawan abinci mai kyau da jikkunanmu ke bukata, sannan mun san a Read More...

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 454 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafar Read More...

 • Yadda ake hada papaya drink

  Posted November 22, 2019 by Aysha Sarki

  1 Like 334 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda Read More...