Makalu

Soyayya Da Rayuwa: 14

Posted Jun 4 by Yasmeen MuhammadLawal

Banda ƙaran tukwane babu abunda ke tashi daga kitchen ɗin. Hakan na nuna halin da zuciyarta ke ciki. Girkin ra Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin da daya

Posted May 29 by Lubna Sufyan

Kwanaki biyu kenan, da Nawfal ya same shi ya mika masa wasu takardu guda biyu, kamar yaki karba, kamar ya cewa Read More...

Soyayya Da Rayuwa: 13

Posted May 26 by Yasmeen MuhammadLawal

A taimaka a agaza a yi min afuwa jama'a. Hidindimu ne suka sha kaina "Ke Nabila, tashi ki bi mijinki" Ba dan Read More...

CIKIN BAURE: Babi na Sha-hudu

Posted May 25 by Hadiza Isyaku

>>Previous page  A soro ya kafe mashinɗinsa kana ya shiga gidan. "Abbas ne?" Aunty ta faɗa, lokaci Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na talatin

Posted May 22 by Lubna Sufyan

Rawar da zuciyar shi takeyi ce tasa har duka jikin shi na amsawa, ta waje da ta ciki, a zaune yake, sai yakeji Read More...

CIKIN BAURE: Babi na Sha-uku

Posted May 19 by Hadiza Isyaku

>>Previous page Tsammanin Abbas dariyar jin daɗi ce Asma'u ke yi, wanda kuma haka yake fata ya ga ya yi Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da tara

Posted May 15 by Lubna Sufyan

"Hamma zan kirga daya zuwa goma, idan baka bude kofar nan ba zan karya in shigo" Yana jinshi, tunda ya karaso Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da takwas

Posted May 12 by Lubna Sufyan

Ba zaice ga asalin abinda ya faru da Baban shi ba, tun idan ya rufe idanuwanshi yana hada kadan daga cikin ala Read More...

CIKIN BAURE: Babi na shabiyu

Posted May 10 by Hadiza Isyaku

Ku  latsa nan  dan karanta babi na shaɗaya "Ban damu da duk wani sharad'i naka ba, in dai bu' Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da bakwai

Posted May 9 by Lubna Sufyan

Kallon shi takeyi, sai take ganin kamar ta kalli mudubi, saboda tana da tabbacin tashin hankali da ciwon zuciy Read More...

CIKIN BAURE: Babi na shaɗaya

Posted May 8 by Hadiza Isyaku

Ku latsa nan dan karanta babi na goma   Wani irin masifaffen son shi ne ya cigaba da azalzalarta a Read More...

Mummunar Dabi'a.

Posted May 7 by Garba Sidi

Mummunar Dabi'a.         04   Malam Tanimu daya ne daga cikin dattawa a ciki Read More...