Posted Aysha Sarki
byAsaalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu duba yadda uwargida za ta hada miyan masa, kuma wannan miyan za ki iya cin abubuwa dayawa ma da ita. Abubuwan hadawa Manja A Read More...
Posted Hadiza Balarabe
byA makala ta da ta gabata mai suna method of mixture na yi bayanin specific heat capacity yanda ya ke dauke da method guda biyu na measuring dinshi wanda na kawo su kamar haka: Method of mixtures Electrical Method Read More...
Posted Ummy Usman
byAbubuwan hadawa Biredi mai yanka Soyayyen plantain(agada) Kwai Nama (ki dafa, ki daka) Tarugu (ki jajjaga ko ki yanka) Koren wake (ki yanka) Karas (ki yanka) Kabeji (ki yanka) Maggi Gishiri Butter Abun gash Read More...
Posted Aysha Sarki
byAssalamu alaikum, makalarmu ta yau zamu yi bayani ne akan yadda zaki hada butter shaped cookies Abubuwan hadawa Flour 2 cups Sugar 1 cup Butter 250grm Baking powder 1tspn Kwai 1 Icing sugar Egg white Yadda Read More...
Posted Aysha Sarki
byAssalamu alaikum barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. Zamu yi bayani akan yadda za ki hada red velvet coconut balls a yau. Abubuwan hadawa Kwakwa Condensed milk Madarar gari Corn flour Red col Read More...
Posted Ummy Usman
byAbubuwan hadawa Masarar gugguru (popping corn) Butter ko mai Sugar Madarar gari Yadda ake hadawa Ki sami tukunyarki mai marfi ki daura kan wuta sai ki zuba mai ko butter a ciki (Dan daidai mai din). Ki barshi Read More...
Posted Musab Isah
byKamar wata biyu da su ka wuce, Mallam Rabiu Biyora ya yi tambaya akan DATA da mu ke saye daga kamfunan waya inda ya ke cewa "DATA da kamfanonin layukan waya ke siyar mana, har muke amfani da ita wajen hawa Inte Read More...
Posted Ummy Usman
byAbubuwan hadawa Biredi mai yanka Nama(dafaffe) Butter ko mai Kayan kamshi Tarugu (ki jajjaga) Albasa (ki yanka) Kabeji (ki yanka) Karas (ki yanka) Koren wake (ki yanka) Yadda ake hadawa Ki dauko n Read More...
Posted Ummy Usman
byA yau makalarmu ta girke-grken zamani zat yi bayani ne akan yadda ake hada wani abincin zamani mai suna egg and vegetable pocket. Ga yadda ake yin sa kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu (flour 2cups) Baking Read More...
Posted Zahra A. Alkali
byDedicated to Autan Hikima. Raihan na komawa office ya aiki masinga akan yaje yace ma head din ko wani department yana son ganinsa aconference hall, babu 6ata lokaci duk yabi ya fadamusu kafin ya koma ya sanar da zuwansu Read More...