Makalu

Mafitan Gobe 11: Kisan gilla 2

Posted Mar 25 by Aysher Bello

Cikin takun kasaita da isa sautin takun shi ke fitowa. Bayyana shi ne ya dan tsagaita hargagin da ke wurin. Read More...

Kanwata

Posted Mar 24 by Asamdcy

  QANWATA...... Tabbas mahaifi da Hankalinsa ba zai ɗauke ki ya bawa "me shaye-shaye ba,saboda ya san z Read More...

Mafitan Gobe 10: Rashin madafa

Posted Mar 21 by Aysher Bello

  Gari gabadaya ya dauka, ko wani shafin Sadarwa ka shiga abinda ke trending kenan, batan Madina. Read More...

Mafitan Gobe 09: Kisan gilla

Posted Mar 21 by Aysher Bello

Wata zararriya Anty Hanifan ta koma a wurin. Kunnuwan ta bai sauraran su, kwakwalwar ta bai fahimta idanuwan Read More...

Mafitan Gobe 08: Rashin imani

Posted Mar 18 by Aysher Bello

 Tun kafin Asuba ya farka, ya dinga sintiri a dakin shi. Can Kuma ya kunna waya cike da fatan zai sami ko Read More...

Mafitan Gobe 07: Matsanancin hali

Posted Mar 18 by Aysher Bello

 Duk da sanarwan da matan layin MTN take ta mishi na layin da ya ke kira a kashe ne bai hana shi cigaba d Read More...

Mafitan Gobe 06: Baƙar dare

Posted Mar 18 by Aysher Bello

 Tun da ya bar wurin ta ya koma office suka shiga meeting. Meeting in da ake tsammanin ba zai wuce awa da Read More...

Mafitan Gobe 05: Mugun Mutum

Posted Mar 12 by Aysher Bello

Labarin da suke bai hana gaban ta dukkan uku uku ba. Wasu labaran nashi kaman wani almara haka take jin su. D Read More...

Mafitan Gobe 04: Sauri ya haifi nawa

Posted Mar 10 by Aysher Bello

Train station in Maitama aka sauke ta. Gabadaya, batun ticket ma bai fado mata ba sai da ta karasa wurin. Ta Read More...

Mafitan Gobe 03: Biyu babu

Posted Mar 10 by Aysher Bello

"Madinatul Munawwara" Kaman sautin waƙa ya ƙira ta. Ta gane magana mai mahimmanci ya ke son mata. Abinda take Read More...

Rai da kaddara 2: Shafi na ashirin da uku

Posted Mar 9 by Lubna Sufyan

Ba don wani ya fada mata cewar don an haifeta a marake, ta girma, tayi aure anan zata kare sauran ranakun ta a Read More...

Mafitan Gobe 02: Shafin sadarwa

Posted Mar 9 by Aysher Bello

Tunda ta sauƙo daga cikin jirgin take ta faman sauri. Daga ita sai ɗan bag pack in da ta rataya a hannu daya, Read More...