Makalu

Featured Create an Ad
 • Ma'aurata: Babi na Daya

  Posted October 29, 2019 by Aisha Abdullahi

  5 Comments 10 Likes 1,321 Views

  Tsaye take abakin ƙofa sai cika take tana batsewa tana jijjiga ƙafa wani matashi ne wanda bazai haura shekara 30 zuwa da 34 ba naga ya buɗe ƙofar da take tsaye. Da sauri ta gyara tsayuwarta da ƙara make hanya. Kallon u Read More...

 • Yadda ake hada tuna cutlets

  Posted October 28, 2019 by Aysha Sarki

  2 Likes 311 Views

  Barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya na yau. Zamu koyi yadda za ki hada tuna cutlets a ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna cutlets Garin tafarnuwa Albasa Breadcrumbs Kwai Gishiri Baking powder Seasoning Read More...

 • Mene ne elementary projectiles?

  Posted October 28, 2019 by Hadiza Balarabe

  4 Likes 565 Views

  A karkashin ilmin kimiyyar lissafi wato physics, yau zamu yi karatunmu ne akan elementary projectile. Bayan mun fahimci me elementary projectile ya kunsa  zamu koyi lissafi akan time of flight, da maximum height and Read More...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Daya

  Posted October 26, 2019 by Qurratul-ayn Salees

  5 Comments 7 Likes 1,075 Views

  BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Falo ne ɗan madaidaici mai ɗauke da kayan alatu dai-dai karfi, dai-dai misalin rufin asirin mazauna gidan. Ƙarar fanka ce ke ta shi a cikin falon kaɗan-kaɗan, hakan kuma bai hana tsinkayo mag Read More...

 • Binciken da na yi game da kayan mata a kasar Hausa

  Posted October 23, 2019 by Ayeesh Chuchu

  13 Likes 2,204 Views

  Kayan mata, hakin maye ko kayan da'a kamar yanda wasu ke kiransu, jerin magunguna ne daga nau'in tsirrai, itace, ganyeyyaki, yayan itatuwa, bawon itace da kuma jijiyoyi har da sassan dabbobi irin su Ayu, tantabara, zakar Read More...

 • Ciwon 'Ya Mace

  Posted October 23, 2019 by Maryam Umar

  7 Comments 6 Likes 2,562 Views

  A wannan yankin, ruwa ake tsugawa tamkar da bakin kwarya, ga iska mai k'arfi da ke shillo da tsayayyun bishiyoyin da ke harabar asibitin, duhun dare ya tsananta sanadiyar giragizan da suka yawaita a sararin samaniya.&nbs Read More...

 • Mutuwa Nake So

  Posted October 23, 2019 by Kingboy

  1 Comment 5 Likes 2,678 Views

  Tsaye take bakin babban titi wanda motoci da babura ke ta faman wucewa mutane kowa na uzurin gabansa. Budurwa ce yar shekara 25 hannunta rike da leda irin ta masu yoyon fitsari. Fuskarta duk ta lalace alamun tana bilic Read More...

 • Da Iyayena

  Posted October 22, 2019 by Rahma Kabir

  2 Comments 9 Likes 411 Views

  Tsaye nake ina kallon saman rufin ɗakinmu, na shiga tunanin yadda muka kwana cikin saukar ruwan sama, kasantuwar muna cikin yanayi na marka-marka, har zuwa gabanin sallar asubahi kafin ya tsagaita. Ruwan da ya ƙare akanm Read More...

 • Yadda ake hada Swedish pancake

  Posted October 22, 2019 by Aysha Sarki

  4 Likes 635 Views

  Asaalamu alaikum, barka da warhaka, a girke-girkenmu na yau zamu koyi yadda ake Swedish pancake. Sai ku biyo mu dan jin sirrin hadin. Abubuwan hadawa Butter Flour Madara 3 cups kwai 3 Sugar Gishiri Kayan toppi Read More...

 • Sharrin April Fool: Babi na Daya

  Posted October 22, 2019 by Aysha Sarki

  2 Comments 4 Likes 232 Views

  Assalamu Alaikum warahmatullah. Dukan godiya ta tabbata ga Allah SWA mai kowa mai komai, ina godiya da ya bani ikon rubuta wannan littafin mai suna ‘Sharrin April Fool’, wanda nake fata ya zamo wa’azi g Read More...