Makalu

 • An yi walkiya: Babi na daya

  Posted Sep 30 by Amina Jibril

  2 Likes 154 Views

  Cikin tsananin furgici da kidimewa take kallonsa  kwance warwas cikin jini batare da ko yatsansa Yana motsawa ba,maida dubanta tayi ga rigar jikinta data kasance doguwa pink yadda ta jike sharkaf da jini tamkar an y Read More...

 • Darasi game da method of mixtures

  Posted Sep 30 by Hadiza Balarabe

  3 Likes 146 Views

  A makala ta da ta gabata mai suna measurement of heat capacity na yi bayani dangane da specific heat capacity of a body a matsayin, Specific Heat Capacity of a body. Idan quantity na heat energy, Q joules, yasa temperatu Read More...

 • Wadannan dalilai 11 kan sa namiji ya so mace matuka

  Posted Sep 30 by Ayeesh Chuchu

  1 Comment 6 Likes 1,305 Views

  Da yawan mata kan rasa sahihiyar hanyar da zai sa namiji ya so su, so na gaskiya. Wasu kan yi tunanin kyau da kwalliya na cikin ababen da kan sa dole namiji ya so mace. Eh toh! Suna cikin ababen da ke fara rinjayar da n Read More...

 • Ta faru ta kare: Babi na daya

  Posted Sep 29 by Balkisu Musa Galadanchi

  4 Likes 166 Views

  Tunda suke maganar gawar kurun ta tasa a gaba ta dask'are a wurin bata ko motsin kirki, yanda kasan wata statue haka ta tsaya k'ik'am, kowa da abinda yake fad'a amma banda ita kowa yana masa adu'a banda Ameena, zaune kur Read More...

 • Afnan: Babi na daya

  Posted Sep 29 by Fertymerh Zarah

  2 Likes 188 Views

  A garin Gandi gari ne karami na fillani da akwai wani mutum da ake kira malam ado bafillatanine ALLAH ya axurtashi da dukiya ta shanu ado yana da mata daya hafsat da yaya uku Abdallah shine na farin kuma shine kadai nami Read More...

 • Mairamah: Babi na daya

  Posted Sep 28 by Maryam Omar

  6 Likes 377 Views

  Labarin Mairamah. True life story. Labarin gaske ne da ya faru akan wata baiwar Allah. Akwai tarin al'ajabi da van mamaki a tattare da labarin. Karfin ikon ubangiji yafi gaban misali. Akwai tsananin ban tausay Read More...

 • Jalaluddeen Junaid: Babi na daya

  Posted Sep 28 by Asiya Bashir

  3 Likes 354 Views

  Da sunan allah mai rahma mai jin ķai. tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halittah Annabi Muhammad SAW. Masoyana a duk inda kuke ina mika saķon gaisuwa agareku. ķaunarku a gareni da ķarfafa min gwiwar da kuken Read More...

 • So sartse: Babi na daya

  Posted Sep 27 by Rahma Kabir

  2 Likes 395 Views

  Bismillahir rahmanir rahim. Free book ne daga farko har ƙarshe kamar yadda na ɗaukar wa readers alƙawari Insha Allah. Ƙagaggen labari ne ban yi shi dan wata ko wani ba, sai dan ya faɗakar da al'umma ya kuma nishaɗantar Read More...

 • Matar Bahaushe: Babi na daya

  Posted Sep 26 by Lubbatu Maitafsir

  1 Like 270 Views

  5th OCTOBER 2015. NATIONAL ASSEMBLY ASOKORO ABUJA. A cikin turancinta mai yanayin na sauraniyar Ingila take jera jawabinta. Hanyar da ta dauka daga karamar hukumar Sandamu da ke Jihar Katsina, zuwa karamar hukumar Baur Read More...

 • Shin mi ke sanya iyaye rashin amincewa da mazajen da yayansu ke gabatarwa?

  Posted Sep 25 by Ayeesh Chuchu

  1 Comment 5 Likes 788 Views

  Idan mace na cikin soyayya yana da matuƙar muhimmanci ya zamo cewa iyayenta ko magabatan ta na da sani a kan wanda take soyayya da shi. Matuƙar ana neman soyayya mai inganci dole ne ya zamo kowane bangare na da masaniya Read More...