Makalu

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Posted Nov 22 by Aysha Sarki

  1 Like 366 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafar Read More...

 • Yadda ake hada papaya drink

  Posted Nov 22 by Aysha Sarki

  1 Like 270 Views

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda Read More...

 • Yadda ake hada prawn chutney

  Posted Nov 16 by Aysha Sarki

  1 Like 147 Views

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zan gabatar maku da sabuwar girke mai suna prawn chutney. Abubuwan hadawa Prawn Albasa Spices Man gyada Curry leave Tafarnuwa Tumatur 5 (a Read More...

 • Yadda za ki hada scones

  Posted Nov 16 by Aysha Sarki

  1 Like 233 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin. Abubuwan hadawa Fu Read More...

 • Yadda ake hada orange melting moments

  Posted Nov 10 by Aysha Sarki

  247 Views

  Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments. Abubuwan hadawa Corn flour Flour Butter Icing Read More...

 • Yadda ake hada pineapple crush

  Posted Nov 10 by Aysha Sarki

  1 Like 240 Views

  Assalamu alaikum´╝îbarka da sake saduwa a cikin shirinmu na yau, a yau kuma zamu duba yadda za ki hada pineapple crush. Abubuwan hadawa Nikakken abarba Lemu 4 Sugar Gishiri Ruwa Cup sprite Yadda ake hadawa Read More...

 • Yadda ake hada coconut balls

  Posted Nov 10 by Aysha Sarki

  2 Likes 405 Views

  Assalamu alaikum warahmatullah, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada coconut balls. Abubuwan hadawa Desiccated coconut (kashi biyu) Condensed milk Butter Read More...

 • Yadda ake hada ring chocolate cookies

  Posted Oct 31 by Aysha Sarki

  610 Views

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu gabatar da yadda za ki hada ring chocolate cookies(doughnut cookies). Abubuwan hadawa Flour Sugar Butter Kwai Cocoa powder Chocolate chips Read More...

 • Yadda ake hada coconut pound cake

  Posted Oct 31 by Aysha Sarki

  2 Likes 374 Views

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa. Abubuwan hadawa Kwakwa ( Read More...

 • Yadda ake hada tuna cutlets

  Posted Oct 28 by Aysha Sarki

  2 Likes 223 Views

  Barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya na yau. Zamu koyi yadda za ki hada tuna cutlets a ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna cutlets Garin tafarnuwa Albasa Breadcrumbs Kwai Gishiri Baking powder Seasoning Read More...