Skip to content

Kiwon Lafiya

Cutar kansa

Ciwon kansa (Cancer disease) Cancer wani ciwo ne mai haɗarin gaske, wanda duk wanda ya kama da wuya ya bar shi da ransa. Saboda gurɓatattun… Read More »Cutar kansa

Cutar sikila

Ma’anar cutar sikila Cutar sikila tana nufin mutum yana ɗauke da sinadaran haemoglobin guda biyu marasa kyau (ba lafiyayyu ba) a jikinsa. Ma’ana dai ya… Read More »Cutar sikila

Kunne

Kunne yana ɗaya daga cikin sassa masu muhimmanci sosai a jikin ɗan Adam. Wanda ba kasafai ake gane muhimmancinsa ba, sai ya kamu da wata… Read More »Kunne

Ciwon suga

Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar da sinadarin carbohydrates a cikin… Read More »Ciwon suga

Hakora

Hakora wasu ma’adanai ne ko gaɓɓai masu tsari da ƙarfi, waɗanda ake amfani da su don tauna abinci. Ba a yi su da ƙashi kamar… Read More »Hakora

Ciwon sanyi

Ciwon sanyi (Infection) Ciwon sanyi ko toilet infection ko vaginal infection duka suna nuni da abu ɗaya. Ciwon sanyi wasu ƙwayoyin cuta ne da ke… Read More »Ciwon sanyi

Cutar damuwa

Cutar ‘Depression’ wato damuwa wata nau’i cuta ce da ke addabar ƙwaƙwalwa inda take sa wa mai cutar yawan baƙin ciki, ƙyamar aikata abin da… Read More »Cutar damuwa

Ciwon mara

Mene Ne Ciwon Mara? Hukumar Lafiya ta Burtaniya (NHS) ta ce ciwon mara abu ne da ya zama ruwan dare kuma wani ɓangare ne na… Read More »Ciwon mara

Man zaitun

Al’umma da dama ne suka jima suna amfani da man zaitun a ƙasashe ko yankunan da suke kewaye da kogin Mediterranean, a abinci  da kuma wasu… Read More »Man zaitun

Amfanin ayaba

Amfanin ayaba na da matukar yawa ga jikin bil’adama kula da abubuwan da ke dauke a cikinta. Masana sun bayyana ayaba a matsayin ‘ya’yan itace… Read More »Amfanin ayaba

Amfanin zuma

Amfanin zuma yana da yawa bisa fadin masana. Shi dai zuma wani ruwa ne mai zaki, wanda masana a fannin kiwon lafiya suka tantance kuma… Read More »Amfanin zuma

Rashin barci

Rashin barci na iya haifar da munanan illoli ga lafiyar jikinmu. Ga kadan daga cikin irin wadannan illoli. 1. Mantuwa da rashin fahimta 2. Dakushewar… Read More »Rashin barci

Warin hammata

Akwai abubuwa da dama da ke haifar da warin hammata, musamman ma lokacin zafi. Yawan sanya kaya matsatsu ko kuma kaya sau biyu a lokacin… Read More »Warin hammata

You cannot copy content of this page