Bismillahir Rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki daya. Bayan haka, lalle rayuwar dan adam bata tafiya daidai ba tare da hakuri ba; yana bukatar hakuri don inganta addininsa da rayuwarsa, saboda duk wani aiki dole ya hadu da […]
Ma’anar ittikafi: Ittikafi shine lizimtar masallaci don bautawa Allah Madaukakin Sarki. Hukuncinsa: Sunnah ne, ba ya wajaba sai ga wanda ya yi bakance akansa. Dalilin haka ya tabbata daga Al-Kur’ani da Hadisai da ijma’in malamai. Dalili daga Al-Kur’ani Allah Ya ce: “Kuma mun yi wasiyya ga Ibrahim da Isma’il cewa su tsarkake daki na, saboda masu […]
Bismillahi rahmanir Rahim Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Mai Girma da daukaka. Salati da sallama su kara tabbata ga Manzon Allah, da iyalansa da sahabansa. Akwai daga cikin kura-kurai da dama wadanda mai yin azumi kan yi. Ga su nan na kasa su kamar haka: Na farko: Kura-kurai lokacin fuskantar watan Ramadan […]
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad da alayensa da sahabbansa, da wadanda suka biyo bayansu har zuwa rananr sakamako. A wata makala da ta gabata mun yi bayani akan falalar azumin watan Ramalana inda muka kawo kadan daga cikinsu. A yau za mu duba wasu daga cikin […]
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa, da wadanda suka biyo bayansu da kyautata. Yana daga hikimar Allah Madaukakin Sarki fifita wasu mutane akan wasu, Ya kuma fifita wasu wurare akan wasu, Ya kuma fifita wasu watanni akan wasu, haka nan kuma […]