Featured Create an Ad

Listings

Classifieds » Fashion » Jilbabs din Lubbatu Maitafsir

Jilbabs din Lubbatu Maitafsir

 • Jilbabs din Lubbatu Maitafsir suna da karko da juriyar wahala gami da rashin nauyi ta yadda wanda ya sanya su zai samu walala a ciki ba tare da takura ba.


  Muna dinka jilbabs dinmu daga yadika kamar haka:


  -Morish


  -chiffon


  -khausar


  Da sauran yadika masu jimirin wahala da rashin nauyi.


  Farashin jilbab din sun fara kamar haka:


  -Doguwa har kasa (4 and half yards) ?3500


  -Doguwa madaidaiciya (4 yards) ?3000


  -3 and half yards ?2500


  Kalolin jilbab din suna zuwa kamar haka:


  -Fara


  -Baka


  -Ja


  -Yellow


  -Green


  -Ash


  -Blue


  -Maroon


  -Purple


  Da duk wata kala ta duniya.


  Don kallon kalolin jilbabs da muke da su sai ku latsa nan.


  Idan kuma kuna son ku tuntube mu sai ku latsa nan


  Ko kuwa a kira lambar waya kamar haka: 08032290952


  Ko a WhatsApp Idan aka danna link din da ke kasa


  https://wa.me/2348032290952


  Ko a instagram @Lubbatu_Maitafsir


  Mun gode.

85,539 views

No Stickers to Show

X

Sababbin Sana'o'i

  • Location Shop C04, 47 Hospital Road, Nassarawa, Kano [map]
  A beautiful way to relax, get your excellent quality food at Halal Meat Resto Cafe. Well known fo its quality halal food , Halal meats brings a new addition to its collection, Halal meat resto cafe, where you can sit down relax and have a good time eating our Lebanese as well as international cuisin...
 • November 1, 2019 - posted by Amina Magaji
  • Location Yanbu, Saudi Arabia [map]
  A Almagsnazzies muna saida abaya masu kyau da inganci wadda kwararun designers suka yi designing irin na matan larabawa. Muna zaune ne a Saudi Arabia amma muna iya turawa zuwa ko ina a fadin duniya musamman zuwa Nigeria da Niger. Muna saida daya-daya ko kuma sari cikin farashi mai rahusa. Muna da ko...
View All