Listings

Classifieds » Fashion » Almagsnazzies

Classifieds » Fashion » Almagsnazzies

Almagsnazzies

  • Location Yanbu, Saudi Arabia [map]

About

A Almagsnazzies muna saida abaya masu kyau da inganci wadda kwararun designers suka yi designing irin na matan larabawa. Muna zaune ne a Saudi Arabia amma muna iya turawa zuwa ko ina a fadin duniya musamman zuwa Nigeria da Niger. Muna saida daya-daya ko kuma sari cikin farashi mai rahusa. Muna da ko wani irin quality mutum ke bukata.


Sannan kuma muna saida takalmar mata casual da na 'yan gayu da kayan yara maza da mata. 


Idan mutun na bukata, za a iya tuntubarmu a koda yaushe ta waddan hanyoyi:


Whatsapp: +966562085859


Instagram: @almagsnazzies


Domin ganin sauran hotunan kayyakinmu latsa nan


827 views

Comments

0 comments