Listings

Classifieds » Education » gidan mata hudu part 1

Classifieds » Education » gidan mata hudu part 1

gidan mata hudu part 1

 • Location kano [map]

About


Kyawawan Mata ne Zaune a katafaren gidan Kowacce Fuskarta ba Annuri sai kallon kallo sukewa junansu

Murjanatu itace tafisu zazzafan kyau wanda inka kalleta saika dauka balarabiya ce gata fara qal tamkar Tsada ba digon baki ajikinta saina tsakiyar kwayar idonta.

Murjanatu ce kadai fuskarta babu Rashin Annuri akasarin ta sauran matan da kowacce ta hade ranta zuciyoyinsu na musu ciwo na irin cin mutuncin da Mijinnasu yagama yi musu yanzun minti biyar data wuce

Zaman jiran tsammaninsa suke yana cikin Dakinsa yana waya da mahaifiyarsa yana jiran ta cewarta inta bada umarnin korarsu ya basu red card kawai

Ita murjanatu Babu abinda yake damunta dan ita kome Irfan zaiyi mata baya ɗaɗata da ƙasa sbd ita macece mara zcy kuma bata fushi ko kadan sannan Irfan shike sonta dama ba ita ke sonsa ba atun farkon tafiyarsu

Idon murjanatu yana kan fuskar Kishiyarta me bi mata ta uku kenan wato Nuratu da ake kira da Nurr wacce ita kuma Nurr din ta ɓata fuska ko kallon arziki bataiwa Murjanatun ba sbd yanda ta tsaneta ita kuma Murjanatu mugun Son Nurr takeyi

Kusa da Nurr Amaryace Laila wacce batafi Wata Uku da zuwanta gidan ba idonta yayi jajir tasha kuka ta godewa Allah domin kusan duk akanta ake wannan ballin itace silar komai,dalilinta yau hankalin mutan gidan ya tashi.

Laila nata goge hawaye tana mai nadamar Auren Irfan yaro da kudi wanda itace ta siyawa kanta komai sai gashi ba'aje koina ba tafara Nadamar Shigowa gidan Qalbinta Irfan

Zinariya itace Uwar gidan Irfan yaro da Kudi wanda take zaune kusada Laila ta tsikara ɗaurin kallabinta zuwa gaban goshinta kadan take jira tayi masifa.

Nurr Ta dago idonta takalli Murjanatu ta galla mata harara

Murjanatu ta kashe mata idanu tana murmusawa hankalinta kwance fuskata ba tashin hankali

Kowacce saida gabanta ya fadi ganin fitowar Irfan a sukwane fuskarsa ba fara'a
100 views

Comments

0 comments

Sababbin Sana'o'i

  • Location kano [map]
  Kyawawan Mata ne Zaune a katafaren gidan Kowacce Fuskarta ba Annuri sai kallon kallo sukewa junansu Murjanatu itace tafisu zazzafan kyau wanda inka kalleta saika dauka balarabiya ce gata fara qal tamkar Tsada ba digon baki ajikinta saina tsakiyar kwayar idonta. Murjanatu ce kadai fuskarta ba...
 • Mar 29 - posted by Bakandamiya
  • Location Beside NYSC State Secretariat, Gwarzo Road, Kano, Kano State [map]
  Engitech is the partner of choice for many of the world’s leading enterprises, SMEs and technology challengers. We help businesses elevate their value through custom software development, product design, QA and consultancy services. We can help to maintain and modernize your IT infrastructure...
 • September 6, 2020 - posted by Bakandamiya
  • Location Plaza 25 Zaramanganda-Fwavwei-Rayfield Road, Jos, Plateau State, Nigeria [map]
  Philipcosby is evolving the way we live. By offering top-of-the line Smart homes, security and Solar energy systems we deliver comfort and control while protecting you from intrusion, fire and theft, effectively exceeding your expectations in terms of use, design, delivery and price. Here, we are c...
View All