Info

Event Details

 • Ina masu son shiga Jami’ar Maidaguri don samun takardar shaidar karatun digiri na ɗaya a fannoni daban-daban. Ga wani albishir gare ku. Domin kuwa Jami’ar Maidugurin ta sake ƙirƙiro da wata sabuwar sangaya a Jami'ar wato, FACULTY OF ENVIRONMENTAL STUDIES wadda a ƙarƙashin wannan sangaya za a gudanar da kwasa-kwasai na a-zo-a-gani a waɗannan sashe kamar haka:

  1. Department of Architecture
  2. Department of Building
  3. Department of Estate Management
  4. Department of Glass and Silicate Technology
  5. Department of Fine Arts
  6. Department of Geomatics
  7. Department of Industrial Design
  8. Department of Quantity Surveying
  9. Department of Urban and Regional Planning

  Wannan ya kasance biyo bayan zama da shuwagabannin Jam'iar suka a mitin na su na 284 a ranar Alhamis 27/09/2018. Suka tabbatar da wannan Sangaya tare da waɗannan kwasa-kwasan guda tara (9) da aka lissafa a bisa.
  Duk mai son ya shiga sai ya cika JAMB ya kuma zaɓi wanda yake so. Allah ya ba da sa'a.

  Sanarwa: Registrar
 • 5/11/19 at 12:00 AM -
  8/11/19 at 12:00 AM
 • Where
  University of Maiduguri, Borno State, Nigeria Map
 • Host
  University of Maiduguri
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 1 attending
  • 0 maybe attending
  • 0 not attending
  • 0 awaiting reply