MARUBUTA » Taruka » ZUBE BAN KWARYA

Event Details

 • ASSALAMU ALAIKUM

  Muna son yin zube ban kwarya da kowacce kungiya ta Marubuta,idan kun shirya zaku iya bada wakilanku.

  Muna cigiyar kungiyoyin Marubuta gaba dayansu,wannan sako na musamman ne akwai sakon da mu ke son tattaunawa da ku a wannan manhaja ta Bakandamiya.

  Don neman karin bayani +2348037442582
 • 4/15/20 at 8:00 AM -
  4/30/20 at 1:00 PM
 • Where
  Bakandamiya Map
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 20 attending
  • 2 maybe attending
  • 19 not attending
  • 0 awaiting reply