Events » Bukukuwa » Gombe United vs Kano Pillars

Event Details

 • Za'a karawa tsakanin kungiyar wasan kwallon kafa ta Gombe United da kuma Kano Pillars a garin Zaria.
 • 6/20/16 at 4:30 AM -
  7/23/16 at 4:30 AM
 • Where
  Kano Road, Kaduna, Nigeria Map
 • Host
  Kaduna Sports Council
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 9 attending
  • 0 maybe attending
  • 1 not attending
  • 0 awaiting reply

Mahalarta

This event has 10 guests.
 • Attending
 • Rahmatu Lawan Barka da jumma’a ‘yan uwa. Allah Ya sada mu alkhairan da ke cikinta!
  Attending
 • Dalha Dalha (owner)
  Attending
 • Attending
 • De Prince Hi, My Name is DE' PRINCE SIAKY I want show you how *#39,600 NAIRA MADE IN JUST 4DAYS OF KEYING IN INTO GREEN NATION* The potential earning in the Pre-Project plan is *193,500Naira.* And I have made *39,600 Naira in about 4days.* Remaining *153,900Naira* to maximize this earnings. I am very POSITIVE I will complete the earnings THIS WEEK. One other thing is that I will be earning this repeatedly *every 45days.* This is not for showcasing. It's to open your eyes???? to possibilities. I didn't earn this because I am a guru. I had also failed in more than 4 programs before I got it right. And one secret of this sudden achievement ... Is because *I am keying into the right program at the right time.* Most of us join programs after they had been saturated with failures. One of the best thing to do in our line of biz is to *catch a vibrant program young.* Remember, *BUSINESS* is all about *TIMING!* If You Blink, You Miss Out?????? Inbox me if interested 2348063473633
  Attending
 • Not Attending
 • Attending
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka: Abidatu Aishatu Aminatu Asiyatu Atikatu Bahayuratu Bara’atu Bari'atu Bashamatu Fadimatu Falilatu Faridatu Hafsatu Hajaratu Halimatu Hannatu Hariratu Haulatu Hindatu Hurairatu Ikilimatu Izzatu Karimatu Khadijatu Kutailatu Layuzatu Layyanatu Libabatu Maimunatu Mansuratu Mariyatu Marwanatu Masa'udatu Mashi?atu Mulai?atu Muniratu Murjanatu Na'imatu Nafisatu Nasmatu Nusaibatu Rabiyatu Rahinatu Raihanatu Rayyanatu Rafi'atu Rufidatu Ru?ayyatu Ruwaidatu Sa'adatu Safiyatu Sakinatu Salamatu Salimatu Saratu Saudatu Sawabatu Sha'awanatu Shafa'atu Shamsiyyatu Silifatu Subai'atu Sumayyatu Ubaidatu Umaimatu Umratu Uzaifatu Zubainatu Zubaidatu Da sauransu Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka: Aina'u Asma'u Hauwa'u Baila'u Hansa'u Safara'u Samara'u Shaima'u Tashaya'u Zahara'u Zurfa'u Kansa'u Rumasa'u Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Firdausi Ummul-khairi Ummul-kulthumi Ummul-sulaimi Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye: Yuhanasu Zainabu Maryamu Bilkisu Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Adama Juwairiyya Ummu-Salma Rahila Da sauransu. Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa. *Lawi Yusuf Maigidan Sama*
  Attending