Bakandandamiya tare da hadin kan Danladi Z. Haruna, marubucin TEKUN LABARAI, za ta gudanar da bita na musamman don marubuta akan tsari da salon rubutun gajeren labari.
Bita ce da za ta amfani musamman masu son sha'awar shiga gasannin rubuce-rubuce da aka saba yi.
Ku yi rajista a Bakandamiya, sannan ku yi joining zauren MARUBUTA inda anan za a gudanar da bitar.
Bakandamiya
(owner)
GORON JUMMA'A
Assalamu alaikum Malam,
Mutum ya rasu sai ya bar yayye biyu maza, da yayye mata wadanda suke uba daya, da kuma mahaifiyar sa, ya za a raba musu gadon?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Za’a raba dukiyar kashi shida, a bawa uwa kashi daya, ragowar kashi biyar din a bawa yan'uwa su raba, namiji ya dauki rabon mata biyu.
Amsawa:
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
Daga zauren Fatawowin Rabon Gado Guda 212
Attending
Lawan Dalha
Ya Allah Ka sada mu da alkhairan da ke cikin wannan rana; ka tsare mu daga sharri duniya da lahira. #JummaaMubarak
Attending
Jannat
Allah ni har yanzu ban gane kan bakandamiyar nan ba😰
Attending
Hassana Zakariyya MAIDARU
Duk wacce take buqatar maganin infection ga feminine wash
Idn maganin mata kike buqata sadidan idn Kika samu feminine wash kinwuce wajen, saidai kawai kinemi kayan marmari kifara Sha.
Tabbas duk mace da Bata amfani da feminine wash anbarta abaya domin yahada duk wani abu dakike buqata domin tsabtace gabanki da kuma samarwa kanki lafiya da kariya.
Ynx hr likitoci suna rubutawa patient masu fama da matsalar qaiqayin gaba ko discharge,Yana taimakawa sosai lokacin period domin dauke qarnin jini to aikinshi ba nan kadai yatsaya ba hr da Samar Miki da niima abundai sai wadda tayi amfani dashi duk wacce ta gwada a group din nn nasan zata bada labarinshi.
Budurwa
Matar aure
Bazawara
Hr maxa masu fama da basir
Gynecologically tested and approved
Duk wacce take buqatar Kuma tana ga WhatsApp number ta 09039063492 akwai audio na testimony dayawa idn bakya WhatsApp Kuma kinaso kiyi cmmnt da location dinki