The post was not added to the feed. Please check your privacy settings.
Nothing has been posted here yet - be the first!
Info
Event Details
A wannan sati, a shirinmu na 'Bakonmu Na Mako,' Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad za su tattauna ne tare da Marubuci Mal Bukar Mada, wanda ya na daya daga cikin wadanda suka sabunta 'Dare Dubu Da Daya."
Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
Cinikin mutum ake kamar yanda ake cinikayya a kasuwa,farashi suke yanke wa kamar yanda ake yi a super market,basa yin ragi balle su nuna alamar sauki,idan ka biya kudi su baka,idan ka ki biya su kasheshi.
Basa tsoron kowa,balle su yi tunanin akwai wanda zai iya tunkararsu,dole akwai abin tsoro fa,kasar nan ta mu akwai firgici sosai,Ya Allah ka karemu daga wannan masifar ta satar mutane.
Allah ka bamu lafiya da zama lafiya amin