Events » Other » Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020

Event Details

 • Taskar Bakandamiya ta shirya gasar muhawara na musamman don kungiyoyin marubuta.

  JIGON MUHAWARA: Koyar da Dabarun Rubuce-Rubuce ta Hanyar Kafar Sadarwa (Internet)

  Sannan don mu ƙara zaƙulo haziƙan marubuta.

  Ranar Farawa: 24 November 2020

  Ranar Karewa: 2 February 2021

  KYAUTUKAN DA ZA A BAYAR

  1) Duk ƙungiyar da tayi ta farko tana da kyautar kambun girmamawa na musamman ga mi da kyautar manyan litattafai na adabi tare da kudi naira dubu hamsin (N50,000)

  2) Ƙungiyar da tayi ta biyu itama akwai kambun girmamawa na musamman tare kuma manyan littattafan adabi, da kuma kyautar kudi naira dubu talatin (N30,000)

  3) Ƙungiyar da tayi da uku kuma zata samu kyautar kambun girmamawa na musamman tare da manyan littattafan adabi,da kuma kyautar kuɗi naira dubu ashirin (N20,000)

  4) Kowacce ƙungiya da ta halarci wannan gasa akwai kyautar katin shaida wanda zai nuna cewa sun halarci wannan gasa.

  5) Za a bayar da wannan kyautuka ne a birnin Kano ta dabo ci gari mai mata mai mota mai Dala da Gwauron Dutse garin Dan Abdu giwar sarki, inda za ayi gangamin gayyatar manyan marubuta, sarakuna da yan kasuwar littafi dama sauran manyan baƙi na musamman, kowacce ƙungiya za su zo don ƙarɓar kyautar da suka samu.

  Wannan taro zai gudana ne da zarar an kammala gasar. Sanarwar ranar taron da kuma lokacin taron duk za ta zo daga baya.

  Ku latsa wannan link na gaba don karanta ka’idoji da kuma jadawalin wannan muhawara. https://support.bakandamiya.com/2020/11/21/kaidoji-da-jadawalin-muhawarar-bakandamiya-2020/
 • 11/24/20 at 8:00 PM -
  2/2/21 at 11:30 PM
 • Where
  Taskar Bakandamiya Map
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 19 attending
  • 1 maybe attending
  • 6 not attending
  • 0 awaiting reply

Updates

 • Sadik Abubakar
  Sadik Abubakar joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  Feb 14
 • Nafsal kz
  Nafsal kz joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  Jan 25
 • Usaina sani muss
  Usaina sani muss joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  Jan 3
 • Princess Ayshatou
  Princess Ayshatou joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  Jan 3
 • Maishaq Muhammad
  Maishaq Muhammad joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 27, 2020
 • Nuhu Abubakar
  Nuhu Abubakar joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 21, 2020
 • Zakari Adamu
  Zakari Adamu joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 17, 2020
 • Rukayyah Abubakar
  Rukayyah Abubakar joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 8, 2020
 • Haleema Hassan Leemat
  Haleema Hassan Leemat joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 8, 2020
 • nafisat haruna isah
  nafisat haruna isah joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 8, 2020
 • amina sani
  amina sani joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 7, 2020
 • Ummulkhulthum Hassan
  Ummulkhulthum Hassan joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 7, 2020
 • abubakar abdulbasir
  abubakar abdulbasir joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 7, 2020
 • Muhammad Ibn Abdallah
  Muhammad Ibn Abdallah joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 4, 2020
 • Hassana Zakariyya MAIDARU
  Hassana Zakariyya MAIDARU joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  December 1, 2020
 • umarfaruqD
  umarfaruqD joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  November 29, 2020
 • Abu Ubaida Adamu
  Abu Ubaida Adamu joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  November 24, 2020
 • Abu Ubaida Adamu
  Abu Ubaida Adamu:
  Da fatankowa na lfy
  November 24, 2020
 • Princess Ayshatou
  Princess Ayshatou joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  November 24, 2020
 • Fatima Lawal
  Fatima Lawal joined the event Goron Gayyata: Muhawarar Bakandamiya 2020
  November 24, 2020