MARUBUTA » Hira da Baki » Filin Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Zahra Bello Bala

Event Details

 • A wannan satin ma, Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad, cikin shirinsu na 'Bakonmu Na Mako,' za su tattauna ne tare da wata hazikar marubuciya, Zahra Bello Bala.

  Ku biyo mu a cikin shirin ranar Talata 15th December 2020 da karfe 7 zuwa 10 na yamma agogon Najeriya in Allah Ya kaimu.

  Ku sauke manhajar Bakandamiya a Play Store ko App Store don bibiyar shirin.
 • Date
  12/15/20
  Time
  7:00 PM - 10:00 PM
 • Where
  Taskar Bakandamiya Map
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 1 attending
  • 0 maybe attending
  • 0 not attending
  • 0 awaiting reply

Mahalarta

This event has 1 guest.
 • Ummyter Abdallah Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
  Attending