Info
Event Details
-
A wannan satin ma, Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad, cikin shirinsu na 'Filin Bakonmu Na Mako,' za su tattauna ne tare da wani hazikin marubuci, Zahraddin Nasir.
Ku biyo mu a cikin shirin ranar Talata 29 December 2020 da karfe 7 zuwa 10 na yamma.
-
Date
12/29/20
Time
7:00 PM -
10:00 PM
-
Where
-
Host
MARUBUTA
-
Led by
-
Category
-
RSVPs
-
1 attending
-
0 maybe attending
-
0 not attending
-
0 awaiting reply
Guest Responses
-
Ummyter Abdallah
(owner)
Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
Attending