A wannan satin ma, Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad, cikin shirinsu na 'Filin Bakonmu Na Mako,' za su tattauna ne tare da wata hazikar marubuciya, Zainab Isa Ahmad.
Ku biyo mu a cikin shirin ranar Talata 16 February 2021 da karfe 7 zuwa 10 na yamma.
Jamilu Abdulrahman
Pls let your son/daughter know his/her genotype before he/she says yes to that handsome guy or to that beautiful lady whom he/she wishes to spend the rest of his/her life with...
Genotype & It's Appropriate Suitor:
AA + AA = Excellent
AA + AS = Good
AA + SS = Fair
AS + AS = Bad
AS + SS = Very Bad
SS + SS = Extremely Bad (In fact, don't try it)
#SickleCellAwareness
💉BLOOD GROUP COMPATIBILITY 💉
What’s Your Type and how common is it?
O+ 1 in 3 37.4%
(Most common)
A+ 1 in 3 35.7%
B+ 1 in 12 8.5%
AB+ 1 in 29 3.4%
O- 1 in 15 6.6%
A- 1 in 16 6.3%
B- 1 in 67 1.5%
AB- 1 in 167 .6%
(Rarest)
Compatible Blood Types
O- can receive O-
O+ can receive O+, O-
A- can receive A-, O-
A+ can receive A+, A-, O+, O-
B- can receive B-, O-
B+ can receive B+, B-, O+, O-
AB- can receive AB-, B-, A-, O-
AB+ can receive AB+, AB-, B+, B-, A+, A-, O+, O-
This is an important msg which can save a life! A life could be saved....
: Your Blood group also speaks about you.
🅰️(+) : Good leadership.
🅰️(-) : Hardworking.
🅱️(+) : Can Sacrifice for others and very ambitious, tolerance.
🅱️(-) : Non flexible, Selfish & Sadistic.
🅾️(+) : Born to help.
🅾️(-) : Narrow minded.
🆎(+) : Very difficult to understand.
🆎(-) : Sharp & Intelligent.
What is ur blood group ?
Try....It....share the Fantastic information..
EFFECT OF WATER
💐 We Know Water is
important but never
knew about the
Special Times one
has to drink it.. !!
Did you ???
💦 Drinking Water at the
Right Time ⏰
Maximizes its
effectiveness on the
Human Body;
1⃣ 1 Glass of Water
after waking up -
🕕⛅ helps to
activate internal
organs..
2⃣ 1 Glass of Water
30 Minutes 🕧
before a Meal -
helps digestion..
3⃣ 1 Glass of Water
before taking a
Bath 🚿 - helps
lower your blood
pressure.
4⃣ 1 Glass of Water
before going to
Bed - 🕙 avoids
Stroke or Heart
Attack.
'When someone
shares something of
value with you and
you benefit from it,
You have a moral
obligation to share it
with others too.'
So..., DO yours!
Attending
Ummyter Abdallah
(owner)
Madam din Dana kewa aiki jiya ta aikeni na sayo mata semo 2kg,danaje shagon sai na tarar sai 1 kg,so na dawo ban sayo ba shine tace min ni Wawa ne bana amfani da hankalina na sayo 1kg guda biyu ya zama 2kg Kennan idan an hada,na bata hakuri dai ta hakura,yau kuma tace na sayo mata slippers number 8,danaje babu sai lamba 4 shine na sayo lamba 4 guda biyu,na kawo batace komai ba Naga tana hada mini kayana cikin jaka,shine nake tambaya ko wanki zatayimin koko daki zata canjamin🤪🤪🤪
BILKISU ZAKARI BK
Assalamu alaikum
Sunana BILKISU Z. YA'U (BK)
Q1
KAINUWA WRITER'S
Q2
1 Zaman amana writer's
2 Golden pen writer's
3 Al'umma writer's
4 Home of Qualities
5 Proficient Writer's
Q3
Rukayya ibrahim kawal
Hauwa'u Salisu Haupha
Real Nana Aisha
Q4
Maryam Haruna
Hauwa'u Muhammad
Q5
1 Zahradden nasir
2 Nana Aisha Hamissou
3 Farida Musa
4 Ummyter Abdallah
5 Muttak'a
Q6
Dakashi=nono ne na dabbar da ta haihu wanda ake tatsa a soya, kuma nono ne na uwa na farko da ya fara zubowa.
Farto= janyewa daga abunda kai niyyar mallaka, kamar ciniki akan wani abu
Malaulauta= inda ake gabatar da alwala
Aya-aya= ciyawa ko tarin sumar kai na maza
Salga= Masai
Q7
1- Farau-Farau= fura ko koko ko kunu ake zubawa kad'an ko kuma wanda ya ragu sai a sa mishi ruwa sosai sai a jujjuya a sha.
2- Tsaki= yana taruwa ne a k'asa bayan an shanye farau farau d'in.
3- d'allaki- shima tsaki ne k'anana wanda aka tankad'e a cikin gari
Q8
1- k'waruru- gurjiya
2- Sha b'ulta shine k'waras-k'waras
3- kwaras-kwaras soyayyar gurjiya
4 Lubbatu shine k'waruru, duk ma'anarsu guda ne, fassararsu duk d'aya ne.
Q9
Tatsuniya labari ne gajere wanda ake k'irk'ira, wanda ya samo asali tun daga kakanninmu wanda ake baiwa yara domin d'aukar wasu darusa a cikinsa. Ana kiransa da gatanan ko ace labarai na hikaya.
Q10
Fatima
Zainabu
Rukayyatu
Abdullahi
Ibrahim
Ummulkhulsum
Qasim