Events » Hira da Baki » BAKONMU NA MAKO: Tattaunawa da Nuraddeen Isma'il

Event Details

 • A wannan satin ma, Maryam Haruna da Hauwa'u Muhammad, cikin shirinsu na 'Filin Bakonmu Na Mako,' za su tattauna ne tare da wani hazikin marubuci, Nuraddeen Isma'il.

  Ku biyo mu a cikin shirin ranar Talata 23 March 2021 da karfe 7 zuwa 10 na yamma.
 • 3/23/21 at 7:00 PM -
  3/27/21 at 7:00 PM
 • Where
  Taskar Bakandamiya Map
 • Host
  Zauren Marubuta
 • Led by
 • Category
 • RSVPs
  • 4 attending
  • 1 maybe attending
  • 0 not attending
  • 720 awaiting reply