Events » Hira da Baki » Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa

Updates

 • Mukhtar Musa Karami Abu Hisham
  Mukhtar Musa Karami Abu Hisham joined the event Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa
  Apr 21
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  12. Wace shawara za ki iya ba ƙananan marubuta masu tasowa da ma waɗan da ke sha'awar fara rubutu?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  11. Kina ganin an samu ci gaba a harkar rubutu?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  10. Waɗan ne irin tarin nasarori ne rubutu ya jawo miki a rayuwa?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  9. Lokacin da kika gan ki tare da wasu daga cikin Marubuta ya kika ji?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  8. Kin taɓa halartar wani taron marubuta?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  7. Me ya fi ba ki wahala a harkar rubutu?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  6. Da wane irin jigo kika fi amfani dashi wajen rubutu?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  5. Kafin ki fara rubutu ya kika ɗauki rayuwar marubuci?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  4. Ya makusantanki suka ɗauki abin lokacin da suka ga kin fara rubutu?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  3. Wane irin ƙalubale kika fuskanta yayin fara rubutunki?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  2. Me ya ja hankalinki har kika fara rubuta littafai?
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  1. Zamu so jin tarihin baƙuwar tamu.
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna:
  Assalamu alaikum. Barkan mu da sake kasancewa wannan rana da shirin mu na baƙon mako ke zuwar muku duk ranar talata. In Sha Allah yanzu ba da ɓata lokaci ba zamu fara.
  Apr 13
 • Maryam Haruna
  Maryam Haruna joined the event Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa
  Apr 12
 • Lawan Dalha
  Lawan Dalha joined the event Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa
  Apr 11
 • Rahmatu Lawan
  Rahmatu Lawan joined the event Bakonmu Na Mako: Tattaunawa da Jiddah Washa
  Apr 10