Event Details

 • Usman (Baballe) Ibrahim Hassan lau zai auri Aisha (ummy) Babamusa lau,
 • 4/6/18 at 3:00 PM -
  4/7/18 at 6:00 PM
 • Where
  Babanmusa Lau, residence Lau local governmen are. Map
 • Host
  Babamusa lau, Lau
 • Led by
 • Category
 • click to rate

 • RSVPs
  • 1 attending
  • 0 maybe attending
  • 0 not attending
  • 0 awaiting reply

Mahalarta

This event has 1 guest.
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama (owner) Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka: Abidatu Aishatu Aminatu Asiyatu Atikatu Bahayuratu Bara’atu Bari'atu Bashamatu Fadimatu Falilatu Faridatu Hafsatu Hajaratu Halimatu Hannatu Hariratu Haulatu Hindatu Hurairatu Ikilimatu Izzatu Karimatu Khadijatu Kutailatu Layuzatu Layyanatu Libabatu Maimunatu Mansuratu Mariyatu Marwanatu Masa'udatu Mashi?atu Mulai?atu Muniratu Murjanatu Na'imatu Nafisatu Nasmatu Nusaibatu Rabiyatu Rahinatu Raihanatu Rayyanatu Rafi'atu Rufidatu Ru?ayyatu Ruwaidatu Sa'adatu Safiyatu Sakinatu Salamatu Salimatu Saratu Saudatu Sawabatu Sha'awanatu Shafa'atu Shamsiyyatu Silifatu Subai'atu Sumayyatu Ubaidatu Umaimatu Umratu Uzaifatu Zubainatu Zubaidatu Da sauransu Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka: Aina'u Asma'u Hauwa'u Baila'u Hansa'u Safara'u Samara'u Shaima'u Tashaya'u Zahara'u Zurfa'u Kansa'u Rumasa'u Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Firdausi Ummul-khairi Ummul-kulthumi Ummul-sulaimi Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye: Yuhanasu Zainabu Maryamu Bilkisu Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Adama Juwairiyya Ummu-Salma Rahila Da sauransu. Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa. *Lawi Yusuf Maigidan Sama*
  Attending