Event Details

 • Alhaji Abdullahi Manga Sunkani zai auri Fauzeeyyat Jungudo.
 • 4/28/18 at 9:30 AM -
  4/29/18 at 9:30 AM
 • Where
  Malam Jungudo Bapetel's residence. opposite Bappa Abbare residence anguwan gadi jalingo Map
 • Host
  Malam Jungudo Bapetel, Jalingo Taraba State
 • Led by
 • Category
 • click to rate

 • RSVPs
  • 1 attending
  • 0 maybe attending
  • 1 not attending
  • 0 awaiting reply

Mahalarta

This event has 2 guests.
 • Lawi Yusuf Maigidan Sama (owner) Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka: Abidatu Aishatu Aminatu Asiyatu Atikatu Bahayuratu Bara’atu Bari'atu Bashamatu Fadimatu Falilatu Faridatu Hafsatu Hajaratu Halimatu Hannatu Hariratu Haulatu Hindatu Hurairatu Ikilimatu Izzatu Karimatu Khadijatu Kutailatu Layuzatu Layyanatu Libabatu Maimunatu Mansuratu Mariyatu Marwanatu Masa'udatu Mashi?atu Mulai?atu Muniratu Murjanatu Na'imatu Nafisatu Nasmatu Nusaibatu Rabiyatu Rahinatu Raihanatu Rayyanatu Rafi'atu Rufidatu Ru?ayyatu Ruwaidatu Sa'adatu Safiyatu Sakinatu Salamatu Salimatu Saratu Saudatu Sawabatu Sha'awanatu Shafa'atu Shamsiyyatu Silifatu Subai'atu Sumayyatu Ubaidatu Umaimatu Umratu Uzaifatu Zubainatu Zubaidatu Da sauransu Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka: Aina'u Asma'u Hauwa'u Baila'u Hansa'u Safara'u Samara'u Shaima'u Tashaya'u Zahara'u Zurfa'u Kansa'u Rumasa'u Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Firdausi Ummul-khairi Ummul-kulthumi Ummul-sulaimi Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye: Yuhanasu Zainabu Maryamu Bilkisu Da sauransu. Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka: Adama Juwairiyya Ummu-Salma Rahila Da sauransu. Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa. *Lawi Yusuf Maigidan Sama*
  Attending
 • Home of Qualitie Writer's association *MU GUDU TARE* 🤜💖🤛 ⚖ *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚* _(The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities)._ https://www.facebook.com/100495222137315/posts/100496042137233/?substory_index=1&sfnsn=mo *[📝I.W.A📝]* _*Manzon Allah S.A.W yace "Babu sallah ga duk wadda tabar dugaduginta a bude*_ ```Fadar ubangiji kuwa itace👇🏻``` *وَيْلٌ للأَعْقَابِ مِنَ النَّار* *Bone ya tabbata ga dugadugai a cikin wuta* _Mata dayawa suna Wannan sakaci kuma mafi yawa daga cikin mata basu san wannan hadisin ba, Yanzu kinsani kiyi koƙarin gyara sallarki yar uwa ya kasance kin lulluɓe dukkan jikinki, koda kayanki sun lullube ƙafafuwanki Ki tuna cewa idan ki kayi ruku'i zanenki zai ɗago dugaduginki zasu bayyana don haka kisa tufafi wanda ya sauka kasa sosai da zai, iya lullube ko ina a cikin jikinki domin kyautata sallarki da kuma samun karbuwarta a wurin ubangiji._ *MU TSIRA TARE* By✍🏻Khausar Salis Usman.
  Not Attending