Lawi Yusuf Maigidan Sama
(owner)
Sunayen mata kashi 99% duk suna ?arewa ne da ga?ar /tu/. Illa ka?an daga cikinsu kuma suna ?arewa da wasalin /u/ da kuma ga?a /'u/. wasu kuma da wasalin /a/ sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/
Ga dai ka?an daga cikin sunayen da suka ?are da ga?ar /tu/a ?arshen sunan kamar haka:
Abidatu
Aishatu
Aminatu
Asiyatu
Atikatu
Bahayuratu
Bara’atu
Bari'atu
Bashamatu
Fadimatu
Falilatu
Faridatu
Hafsatu
Hajaratu
Halimatu
Hannatu
Hariratu
Haulatu
Hindatu
Hurairatu
Ikilimatu
Izzatu
Karimatu
Khadijatu
Kutailatu
Layuzatu
Layyanatu
Libabatu
Maimunatu
Mansuratu
Mariyatu
Marwanatu
Masa'udatu
Mashi?atu
Mulai?atu
Muniratu
Murjanatu
Na'imatu
Nafisatu
Nasmatu
Nusaibatu
Rabiyatu
Rahinatu
Raihanatu
Rayyanatu
Rafi'atu
Rufidatu
Ru?ayyatu
Ruwaidatu
Sa'adatu
Safiyatu
Sakinatu
Salamatu
Salimatu
Saratu
Saudatu
Sawabatu
Sha'awanatu
Shafa'atu
Shamsiyyatu
Silifatu
Subai'atu
Sumayyatu
Ubaidatu
Umaimatu
Umratu
Uzaifatu
Zubainatu
Zubaidatu
Da sauransu
Sai kuma wa?anda suka ?are da /'u/ su ne kamar haka:
Aina'u
Asma'u
Hauwa'u
Baila'u
Hansa'u
Safara'u
Samara'u
Shaima'u
Tashaya'u
Zahara'u
Zurfa'u
Kansa'u
Rumasa'u
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /i/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Firdausi
Ummul-khairi
Ummul-kulthumi
Ummul-sulaimi
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /u/ wa?anda ga?ar kalmominsu ya bambanta da juna kamar a wa?annan sunaye:
Yuhanasu
Zainabu
Maryamu
Bilkisu
Da sauransu.
Sai kuma wa?anda suka ?are da wasalin /a/ kamar a wa?annan sunaye kamar haka:
Adama
Juwairiyya
Ummu-Salma
Rahila
Da sauransu.
Ba iya wa?annan ne kawai sunayen ba akwai su da dama in ka san wasu kai ma kana iya rubutawa.
*Lawi Yusuf Maigidan Sama*