Forums » Rayuwar Aure

Rayuwar Aure

 • March 30, 2019 11:34 PM GMT

  Ya yan uwa bayan sallama irinta addinin Musulunci tare da fatan alkhairi, da yardar Allah SWT za ayi taqaitaccen bayani darasin idaaratul Manzil ko Home Management ko Gudanar Da Harkokin Gida, wanda ya qunshi abubuwa kamar haka:
  1. Girki
  2. Abinci
  3. Tsafta
  4. Zamantakewa
  5. Kiwon Lafiya.
  Zanyi bayanin su daya bayan Daya insha Allah.
  Nagode


  This post was edited by Bakandamiya at October 12, 2020 7:53 PM BST
  • 7 posts
  April 1, 2019 10:44 AM BST
  Malam Abubakar, muma muna maka sallama da kuma fatan alkhairi, kana muna nan biye da kai dangane da wannan muhimmin mau'du'i da zaka yi bayani a kai. Mun gode.
 • May 15, 2019 12:36 PM BST
  Allah ya datar da mu
  • 1 posts
  June 13, 2019 8:35 PM BST
  Salaam alaikum wa Rahamatullahi wa barkatuhu
  Gaisuwa dafatan alkhairi agareku Allah yabarmu tare yakara zuminchi Ameen