Forums » Tambayoyi game da Bakandamiya

Yadda za a goge wani abu da aka ɗora bisa kuskure, kamar hoto.

 • October 23, 2020 5:10 PM BST

  Salam, don Allah ina son sanin yadda zan iya cire wani hoto da na ɗora bisa kuskure, yaya za a yi deleting ɗin sa?

  • Moderator
  • 81 posts
  October 23, 2020 5:20 PM BST

  Wa'alaikum Assalam

  Da farko sai ka bude hoton da ka ke son deleting din. Kana iya zuwa kan hoton ta profile naka > sai Album naka > sai kan hoton. Bayan ka kai kan hoton, sai ka duba hannun dama can sama, akwai wasu yan digo farare guda uku, sai ka latsa. Anan zaka iya deleting ko editing da makamantansu.

  • 1 posts
  December 16, 2020 10:23 AM GMT

  Assalamualaikum inada tan baya malan wata mataciy kafin ta Yi  aure Tana son ka sai koma Kai ma kana son ta to sai koa nabiyu Tana ciy maka kabata maganin haila tabar ganin jinin ga lokacin fata to sai kabbata to yan zo sai tayi aure abookanin ta wa Dan dason kayi aure bayen ta kowa ya hai hu to say  Tana dibin kokai ne dalilin yin hakan 


  This post was edited by chapiou at December 16, 2020 9:09 PM GMT