Wa'alaikum Assalam
Da farko sai ka bude hoton da ka ke son deleting din. Kana iya zuwa kan hoton ta profile naka > sai Album naka > sai kan hoton. Bayan ka kai kan hoton, sai ka duba hannun dama can sama, akwai wasu yan digo farare guda uku, sai ka latsa. Anan zaka iya deleting ko editing da makamantansu.
Assalamualaikum inada tan baya malan wata mataciy kafin ta Yi aure Tana son ka sai koma Kai ma kana son ta to sai koa nabiyu Tana ciy maka kabata maganin haila tabar ganin jinin ga lokacin fata to sai kabbata to yan zo sai tayi aure abookanin ta wa Dan dason kayi aure bayen ta kowa ya hai hu to say Tana dibin kokai ne dalilin yin hakan